Takaitattun Labaran Duniya Na Safiyar Asabar 10/11/2023 – 26/04/1445AHNov 10, 2023

best seller i2

Daga Baba Usman Gama

Mutum biyu sun rasa rayukansu a lokacin da aka sami rikici tsakanin Fulani da ‘yan banga a wata kasuwa dsa ke Niger

Gwamna Uzodinma ya nemi afuwar shugaban NLC, tare da fatam hakam na zai sake faruwa ba

‘Yan sanda sun tura jami’ansu 25,565 don su lura da zaben jihar Imo

‘Yan bindiga sun kashe mutum 11 da sace dabbobi 300 a harin da suka kai Sokoto

Yajin aiki: Keyamo ya gargadi kungiyar NLC babu ruuwansu da ma’aikatan jiragen sama, idan bah aka ba zai dauki mataki

Rusau: Gwamnatin Kno ta daukaka kara kan biyan wadanda lamuran ya shafa diyyar bilyan 30

Gwamna Fubara ya ce har yanzu Wike ne maigidansa

Jam’iyyar APC ta nemi a saki jigoginta da aka kama a jihar Kogi

Jami’an Civil Defence a Kano sun kama mutum 11 da ake zargi da sace-sace da kwacen waya

Daurawa ya ce Hukumar Hisbah za ta tsaftace ayyukan ‘yan TikTok a jihar Kano

Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a

https://twitter.com/Musabestseller?s=09

https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165

https://www.threads.net/@alfijirlabarai

https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12

https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag

Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijr Labarai 👇👇

https://chat.whatsapp.com/H47OrRBUPHYEeNqV0vwlQp

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *