Skip to content

Alfijir News

home
  • News
  • Politics
  • Sports
  • Current Affairs
  • Exchange Rates
  • Hausa
  • News
  • Politics
  • Sports
  • Current Affairs
  • Exchange Rates
  • Hausa

Tag: Wutar Lantarki

Labarai

Wasu ‘Yan Bindiga Sun Kai Hari Kan Jami’an ‘Yan Sanda Da Sojoji A Shingen Binciken Ababan Hawa

Posted onSeptember 28, 2022

Alfijr ta rawaito ‘Yan bindiga sun kai hari kan tawagar jami’an tsaro na ‘yan sanda da sojoji a wani shingen bincike a Amodu, karamar hukumar …

Labarai

Wata Kotu Ta Daure Wani Basarake Ɗaurin Shekaru Goma Sha Biyar 15 A Gidan Gyaran Hali

Posted onSeptember 27, 2022September 27, 2022

Alfijr ta rawaito wata babbar kotu da ke Ikeja ta yanke wa mai rike da sarautar Baale da ke Shangisha a unguwar Magodo a Jihar …

Labarai, NDLEA

Hukumar NDLEA Ta Kona Hodar Iblis Da Ta Kama Ta Kimanin Naira Biliyan 194

Posted onSeptember 27, 2022September 27, 2022

Alfijr ta rawaito Hukumar hana sha da fataucin miyagun kwayoyi ta Najeriya NDLEA ta kone hodar iblis da sauran miyagun kwayoyi da kudinsu ya kai …

Labarai

Makarantar Gidan Galadima (CEC) Ta Shirya Diban Sabbin Dalibai Matan Aure, Da Zawarawa

Posted onSeptember 27, 2022September 27, 2022

Alfijr ta rawaito makarantar Gidan Gadamina da ke da mazauni a unguwar Galadanchi da ke birnin Kano karamar hukumar Gwale, makaranta ce da aka kafa …

Labarai

Karfin Hali! Ya Sace Wayar Dan Sanda A Caji Ofis Lokacin Bayan Ya Je Neman Belin Abokinsa

Posted onSeptember 27, 2022September 27, 2022

Alfijr ta rawaito wani abin mamaki lokacin da aka gurfanar da wani mutum mai shekara 45, a gaban kotu bisa zarginsa da satar wayar dan …

ASUU, Labarai

Gwamnati Ta Yi Amai Ta Kuma Lashe! Kan Umarninta Na Bude Jami’o’in Ƙasar

Posted onSeptember 27, 2022September 27, 2022

Alfijr ta rawaito gwamnatin tarayya ta janye umarninta na saka shugabannin Jami oi su bude makarantu don dalibai su ci gaba da karatu. Alfijr Labarai …

Labarai

Dubun Wani Dan Damfara Mai Canjawa Mutane ATM A Wajen Cirar Kudi Ta Cika A Kano

Posted onSeptember 26, 2022September 26, 2022

Alfijr ta rawaito dubun matashi mai zamba a bakin ATM dake fadin jihar Kano ta cika Alfijr Labarai Wakilin Alfijr ya ci karo da wasu …

Labarai

Burina Samun Matar Da Zan Aura, Domin Dana Ya Gaji Dukiyata! In ji Bobrisky, Wanda Ya Mai da Kansa Siffar Mata

Posted onSeptember 26, 2022September 26, 2022

Alfijr ta rawaito Fitacciyar shahararriyar ɗan Daudu wato, Bobrisky ya gabatar da wani muhimmin roko game da abin da yake so a halin yanzu Alfijr …

Electricity, Labarai

Wata Sabuwa! Wutar Lantarki Ta Ƙasa Ta Lalace Gaba Ɗaya

Posted onSeptember 26, 2022September 26, 2022

Alfijr ta rawaito Layin wutar lantarki ta ƙasa ta sauka gaba ɗaya, ya kasance babu megawatts ko ɗaya, tun misalin karfe 10:51 na safiyar Litinin, …

Posts pagination

‹ 1 2 3
© 2026 Alfijir News Powered by WordPress Theme by Design Lab