Alfijr ta rawaito makarantar Gidan Gadamina da ke da mazauni a unguwar Galadanchi da ke birnin Kano karamar hukumar Gwale, makaranta ce da aka kafa ta a shekarar 1981 da shugabancin Hajiya Magajiya I Hussain zuwa 1984
Alfijr Labarai
Daga nan makaranta ta kankama da zaratan shugabannin irinsu
RABI JIMETA 1984-1991
AISHA NUHU-1991-1991
HALIMA IDRIS 1991-1992
AISHATU GASHASH 1992-1994
NAFI SHEHU – 1994 – 1997
ZAINAB-A MAAJI 1997-2009
LADI Yaro 2009 – 2012
RABI A AHMAD-2012-2016
AMINA S. DUTSE-2016-2018
RABI •A- AHMAD-2018-2020
Halima-Y-INUWA kuma itace wacce ta fara shugabanci tun a shekarar 2020 ya zuwa yanzu
Alfijr Labarai
Makarantar ta shahara wajen koyar da ilimin Boko da ilimin Addini, bayan nan suna koyar da sana oi domin magance zaman banza ga matan Aure da Zawarawa
Sa annan ana fara darasi a makarantar daga ranar Litinin zuwa Juma a, karfe 2 na rana zuwa 5 na yamma, Juma a kuma ana shiga karfe 3 zuwa 5 na yamma.
CEC na yin jarrabawar WAEC da NECO tare da NBAIS
Ga duk mijin ko matar dake da sha awar shiga wannan makarantar, sai ta garzayo unguwar Galadanchi dake kan titin Gwale birnin Kano. Ko a kira wannan lambobin domin karin bayani
08153685952
07036879210
07032509079
Sanarwa daga hukumar makaranta
Alfijr Labarai
Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a
Facebook. Best seller Channel
YouTube. Best Seller Channel
Twitter. @Musabestseller
Instagram. @musa_bestseller