Skip to content

Alfijir News

home
  • News
  • Politics
  • Wasanni
  • Current Affairs
  • Exchange Rates
  • Hausa
  • News
  • Politics
  • Wasanni
  • Current Affairs
  • Exchange Rates
  • Hausa

Tag: Sojojin Najeriya

FB IMG 1750501778025
Gwamnatin Nijeriya, Labarai

Najeriya ta tura sojoji 197 Gambia domin aikin tsaro da tabbatar da zaman lafiya a ƙasar

Posted onJune 21, 2025June 21, 2025

Najeriya ta tura sojoji 197 zuwa ƙasar Gambia domin tallafa wa ƙoƙarin tabbatar da tsaro da zaman lafiya a ƙasar. Wannan mataki na daga cikin …

IMG 112634 21625 1750501608313
Labarai, Nigerian Army

Ta’adanci! Harin Kunar Bakin Wake Ya Halaka Mutum 24 A Borno

Posted onJune 21, 2025June 21, 2025

Rahotanni sun bayyana akalla mutane 24 ne suka rasa rayukansu, yayin da wasu da dama suka jikkata, a wani harin kunar bakin wake da wata …

Labarai

Soja Ya Bindige Kwamanda Da Wasu Sojoji 2 A Nijeriya

Posted onMarch 7, 2023

Alfijr ta rawaito wani fusataccen sojan Nijeriya ya dauki bindiga ya kashe Kwamandansa, da wasu sojoji biyu, daga bisani ya kashe kansa da a sansanin …

Labarai

Posted onMarch 7, 2023March 10, 2023
Labarai

Bayan Kashe Ƴan Ta’adda 69, Da Kama 71, Wasu 252 Sun Mika Wuya – DHQ

Posted onFebruary 24, 2023February 25, 2023

Alfijr ta rawaito hedikwatar tsaron Najeriya ta ce dakarunta da ke aiki a yankin Arewa maso Gabas, Arewa ta Tsakiya, Arewa maso Yamma da kuma …

Labarai

Sojoji Sun Kashe Wasu Gawurtattun Ƴan Bindiga Tare Da Kwato Babura 10 A Kaduna

Posted onFebruary 24, 2023February 24, 2023

Alfijr ta rawaito Dakarun runduna ta daya ta sojan Najeriya da kuma Air Component na Operation Whirl Punch, sun kashe ‘yan bindiga 5 tare da …

Labarai, Nigerian Army

Sojoji Sun Kama Haramtattun Jiragen Ruwa 492 Da Tarin Miyagun Kwayoyi – Magashi

Posted onFebruary 13, 2023February 13, 2023

Alfijr ta rawaito Ministan Tsaro, Maj.-Gen. Bashir Magashi, ya ce a kalla jiragen ruwa 492 ne rundunar sojojin Najeriya, AFN ta kama daga shekarar 2015 …

Labarai

Wasu Manyan kwamandojin Ƴan Ta’adda 4, Sun Mika Wuya Da Makamansu Ga Sojoji

Posted onDecember 17, 2022December 17, 2022

Alfijr ta rawaito wasu manyan kwamandojin kungiyar Jama’at Ahl as-Sunnah lid-Da’wah wa’l-Jihād ‘yan ta’addan Boko Haram su 4, sun mika wuya ga sojojin Najeriya. sojoji …

© 2026 Alfijir News Powered by WordPress Theme by Design Lab