Skip to content

Alfijir News

home
  • News
  • Politics
  • Wasanni
  • Current Affairs
  • Exchange Rates
  • Hausa
  • News
  • Politics
  • Wasanni
  • Current Affairs
  • Exchange Rates
  • Hausa

Tag: Radio

Labarai

Budaddiyar Wasika Zuwa Ga Mawaki Dauda Kahutu RARARA-Kwamarade Sani Tela

Posted onOctober 23, 2022October 23, 2022

Alfijr ta rawaito kwamarade Sani Bala Tela ya aikewa da Shahararren mawakin siyasar nan Dauda Kahutu Rarara wata wasika amma a bayyane. Alfijr Labarai Sani …

Labarai

An kashe ‘Yan Najeriya 53,418, A Gwamnatin Shugaba Muhammadu Buhari

Posted onOctober 23, 2022October 23, 2022

Alfijr ta rawaito A kalla ‘yan Najeriya 53,418 ne suka rasa rayukansu a hannun wasu marasa gwamnati tsakanin 29 ga Mayu, 2015 zuwa 15 ga …

Labarai

Ƙasar Dubai Ta Haramtawa ƴan Najeriya Bizar Shiga Kasar Ta

Posted onOctober 22, 2022

Alfijr ta rawaito hukumomin kula da shige da fice na hadaddiyar Daular Larabawa Dubai, sun sanar da haramtawa ‘yan Najeriya takardar izinin shiga kasar. Alfijr …

AKTH, Labarai

Da Ɗumi Ɗuminsa! Wata Babbar Jami’a Ta Karrama Idris Ado (Adebo) Da Lambar Dakta

Posted onOctober 22, 2022October 22, 2022

Alfijr ta rawaito Jami’ar ESGT Da ke Ƙasar Benin ta gwangwaje dan gwagwarmaya nan Camarade Idris Ado (Adebo) da karramawar Dacta. Alfijr Labarai Idris Adebo …

Labarai

Wani Ango Ya Sheka Da Gudu Ana Tsaka Da Gudanar Da Bikinsa

Posted onOctober 21, 2022October 21, 2022

Alfijr ta rawaito ana tsaka da shagalin bikin Aure, wani ango ya tsere ya bar wurin taron bikin aurensu babu shiri bayan da ya gano …

Labarai

Sojoji Sun Harbe ƙasurgumin ɗan fashin jeji, Ibrahim Chire a Zamfara

Posted onOctober 21, 2022

Alfijr ta rawaito dakarun sojin Najeriya da ke aiki da ‘Operation Hadarin Daji’ sun kashe ɗaya daga cikin gawurtattun ƴan fashin daji da suka yi …

Labarai

Jam’iyyar NNPP Ta Bukaci A Binciki Ɗan Ganduje Abba Bisa Zargin Karkatar Da Dukiyar Jihar Kano

Posted onOctober 20, 2022

Alfijr ta rawaito Shugaban Jam’iyyar NNPP Hon. Umar Haruna Doguwa a wata sanarwa da ya fitar ya ce, sun gano cewa gwamnatin jihar ta karkatar …

EFCC, Labarai

EFCC Ta Kama Wani Jami’in EFCC Na Bogi Da Laifin Damfarar Wata Ƴar kasar Belgium Yuro €45,000

Posted onOctober 20, 2022

Alfijr ta rawaito Jami’an hukumar yaki da masu yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa, EFCC, sun kama wani matashi dan shekara 29, Ume Ifechukwu …

Labarai

Wani Kwanturolan Kwastam Ya Fadi Ya Mutu A Filin Jirgin Saman Kano

Posted onOctober 19, 2022October 19, 2022

Alfijr ta rawaito Kwanturolan da ke kula da sashen kasuwanci na Hukumar Kwastam ta Ƙasa, NCS, Anthony Ayalogu, ya rasu. Alfijr Labarai A A Maiwada …

ICPC, Labarai

Hukumar ICPC Ta Rufe Cibiyoyi 62 Na NYSC Da Ke Bayar Da Shaidar Digiri Na Bogi

Posted onOctober 19, 2022October 19, 2022

Alfijr ta rawaito Hukumar da ke yaki da cin hanci da rashawa da sauran laifuffuka (ICPC) ta ce ta rufe cibiyoyi 62 da ke ba …

Labarai

Hukumar shari’a Ta Kori Wasu Alkalai Biyu Daga Bakin Aikinsu Bisa Zargin Aikata Badakala

Posted onOctober 19, 2022October 19, 2022

Alfijr ta rawaito babban Sakatare na hukumar shari’a ta jihar Lagos Olubukola Salami, a wata sanarwa da ya fitar, ya ce kawo karshen nade-naden da …

Labarai

Dan Wasan Madrid Da France Benzema ya lashe Ballon d’Or na 2022 Karim

Posted onOctober 17, 2022October 17, 2022

Alfijr ta rawaito Karim Benzema, dan wasan gaba na Real Madrid kuma kyaftin, an ba shi kyautar Ballon d’Or na 2022. Alfijr Labarai Dan wasan …

Labarai

Wata Kura Ta Ƙwace A Kano, Ƴan Karota Na Neman Mai Ita Ruwa A Jallo

Posted onOctober 17, 2022October 17, 2022

Alfijr ta rawaito Hukumar KAROTA ta jihar Kano ta ce tana ci gaba da neman wani mai baburin a-daidaita-sahu ruwa a jallo bayan ya ɗauko …

Gov Abba, Labarai

Da Ɗumi Ɗuminsa! Jam’iar Ta Sanar Da Ranar Komawa Karatu A Makarantar

Posted onOctober 17, 2022October 17, 2022

Alfijr ta rawaito Bayero University da ke Kano ta sanar da ranar da za’a cigaba da ayyukan ilimi a Jami’ar Alfijr Labarai Bayero, Kano ta …

Labarai

Yadda kudaden Waje Su ke Kaiwa Da Komowa A Kasuwar Canji Yau Litinin

Posted onOctober 17, 2022

        Alfijr Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke tafiya a yau Litinin   Alfijr Labarai Dollar zuwa Naira Siya …

Labarai

Kwankwaso Ya Yi Fatali Da Gayyatar Taron Tattaunawa Na Ƴan Takarar Shugaban Kasa

Posted onOctober 16, 2022October 16, 2022

Alfijr ta rawaito Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar NNPP, Engr Rabi’u Musa Kwankwaso, ya nesanta kansa daga taron tattaunawa da ‘yan takarar shugaban kasa …

Labarai

NBC Ta Yi Allah-Wadai da Rufe gidajen Radiyo da Tv Da Gwamnatin Zamfara ta yi ba bisa ka’ida ba

Posted onOctober 16, 2022October 16, 2022

Alfijr ta rawaito Hukumar Yada Labarai ta Kasa (NBC) a ranar Lahadin tayi Allah-wadai da matakin da gwamnatin jihar Zamfara ta dauka na rufe gidajen …

Hadari, Labarai

Wani Mummunan Hadari A Motar Bus Ya Kashe Mutum 11 Ya Kuma Raunata Mutane 9

Posted onOctober 16, 2022October 16, 2022

Alfijr ta rawaito Mutane 11 ne suka mutu, yayin da wasu tara suka samu raunuka daban-daban, yayin da wata motar tirela ta yi karo da …

EFCC, Labarai

EFCC Ta Kame Wasu Ma aikatan Banki Su Goma Sha Biyu 12, Bisa Zargin Zamba

Posted onOctober 16, 2022October 16, 2022

Alfijr ta rawaito hukumar yaki da cin hanci da rashawa EFCC reshen jihar Enugu ta kama wasu ma’aikatan banki 12 a ranar Juma’a, 14 ga …

Labarai

Gwamnan Zamfara Ya Rufe Gidajen Radio Da Tv A Jihar, Ya Kuma Umarninci Kamo Wasu Yan Jaridu.

Posted onOctober 16, 2022October 16, 2022

Posts pagination

‹ 1 … 9 10 11 12 13 14 ‹
© 2026 Alfijir News Powered by WordPress Theme by Design Lab