Alfijr ta rawaito Sakataren Alhaji Aminu Dantata, mai suna Mustapha Abdullahi Junaid, ya musanta labarin da ake yaɗawa musamman a kafafen sada zumunta, cewa Dantata …
Alfijr ta rawaito Sakataren Alhaji Aminu Dantata, mai suna Mustapha Abdullahi Junaid, ya musanta labarin da ake yaɗawa musamman a kafafen sada zumunta, cewa Dantata …
Alfijr ta rawaito wata babbar kotun tarayya da ke Bauchi ta yanke wa wasu jiga-jigan jam’iyyar PDP a jihar Bauchi, Saleh Hussaini Gamawa da Aminu …
Alfijr ta rawaito NNPP reshen jihar Katsina, ta kori mataimakinta dan takarar gwamna, Muttaqa Rabe-Darma, shugaban jam’iyyar na jihar, Alhaji Sani Liti, da sauran manyan …
Alfijr ta rawaito Kotun kolin Nijeriya, a yau Juma’a, ta tabbatar da dan takarar jam’iyyar New Nigeria Peoples Party, NNPP, Sanata Rufa’i Sani Hanga a …
Alfijr ta rawaito Fadar gwammnatin Amurka ta ce tana goyon-bayan wani ƙudirin doka na gamayar jam’iyyun siyasar ƙasar biyu da zai bai wa Shugaba Biden …
Alfijr ta rawaito hukumar yaki da fataucin miyagun kwayoyi ta kasa ta kama kilo 13,125 na miyagun kwayoyi tare da cafke mutane 793 a babban …
Alfijr ta rawaito Gwamnan jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje a ranar Talatar ya yi wa fursunoni 12 da aka yanke wa hukuncin kisa afuwa, sannan …
Alfijr ta rawaito Magoya bayan jam’iyyar adawa ta NNPP a jihar Kano sun fara zanga-zanga kan shirin kawo Balarabe Sule, tsohon babban jami’in tsaro na …
Alfijr ta rawaito Alkalan kotun daukaka kara ya mutu a cikin kotun lokacin shari’ar rana. Mai shari’a Lokulo-Sodipe har zuwa rasuwarsa yana daya daga cikin …
Alfijr ta rawaito an gari babu sunan jam’iyyar NNPP, a kan takardar kaɗa ƙuri’a ta zaɓen ƴan majalisar wakilai na karamar hukumar Ringim ta jihar …
Alfijr ta rawaito jam’iyar NNPP, ta yi barazanar fara zanga-zanga a fadin kananan hukumomi 44 na jihar Kano domin nuna adawa da kamawa da tsare …
Alfijr Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau Lahadi a Kasuwar Wapa Siya = 740 / Siyarwa …