Jami’an tsaron kasar Senegal sun tarwatsa cincirindon jama’a da suka taru a Dakar babban birnin kasar a jiya Lahadi domin nuna adawa da dage zaben …
Jami’an tsaron kasar Senegal sun tarwatsa cincirindon jama’a da suka taru a Dakar babban birnin kasar a jiya Lahadi domin nuna adawa da dage zaben …
Hukumar da ke kula da harkokin shari’a a jihar Nasarawa ta dakatar da Alkalin Alkalai Vincent W. Gwahemba sakamakon zarge-zargen cin hanci da rashawa. Alfijir …
Daga Baba Usman Gama Dattawan Arewa da na Ibo sun yi alla-wadai da tafiye-tafiyen ShuganaTinubu. An sace jami’in gwamnati a kusa da sansanin sojin Abuja. …
Tushen hadin kan nahiyar ya dogara ne kan dimbin wadatar da aka samar, da nufin biyan muhimman bukatun al’ummar nahiyar, Shugaban hukumar gudanarwar kungiyar Tarayyar …
Alfijr ta rawaito BRICS na nufin Brazil, Rasha, India, China da South Africa. Wannan wata kungiya ce da wadannan kasashe suka kafa a shekarun baya …
Alfijr ta rawaito Hukumar kula da filayen jiragen sama ta Najeriya (FAAN) ta ce an rufe titin jirgin da ke filin jirgin saman Murtala Muhammed …
Alfijr ta rawaito Hukumar yaki da sha da fataucin miyagun kwayoyi ta kasa NDLEA, ta kama wani tsohon mayakin kungiyar ta’adda ta Boko Haram, Alayi …
Alfijr ta rawaito Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya rattaba hannu kan wata doka ta Gudanar da Sauye-sauyen Shugaban Kasa. Wannan ci gaban ya fito ne …
Alfijr ta rawaito wasu masu sana’a Canjin Kuɗi na POS, sun yi zargin cewa jami’an banki su na sayar musu da tsoffi da sabbin takardun …
Alfijr ta rawaito ma’aikatar Hajji da Umrah ta ƙasar Saudiyya ta sanar da cewa an rage kudin inshora ga masu aikin Umrah na kasashen waje …
Alfijr ta rawaito Rundunar ƴan sanda a jihar Plateau ta samu nasarar ceto DPO din Pankshin, SP Nwapi Augustus, wanda wasu ƴan bindiga su ka …
Alfijr ta rawaito Shugaba Buhari ya bar Abuja zuwa kasar Mauritania domin karbar lambar yabo ta zaman lafiya a ranar Litinin 16 ga watan Janairu, …
Daga Shu’aibu I. Gusau Alfijr ta rawaito Gwamnan jihar Zamfara, Hon. Bello Mohammed Matawalle ya bayyana cewa zasu gurfanar da wadanda ake zarginsu da daukar …
Alfijr ta rawaito Zubairu Mato, Kwamandan hukumar kiyaye hadurra ta kasa FRSC reshen jihar Kano, ya ce hukumar ta kama mutane 11,557 da ake zargi …
Alfijr Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau Litinin a Kasuwar Wapa Alfijr Labarai Siya = …
Alfijr ta rawaito Hukumar Hana Sha Da Fataucin Miyagun Ƙwayoyi ta Najeriya NDLEA ta ce ta kama wasu ƙwayoyi masu yawa a jihohin ƙasar huɗu. …
DagaShu’aibu Ibrahim Gusau Alfijr ta rawaito Kotun daukaka kara da ke Sokoto ta yi zamanta na yanke hukunci Kan shari’u da ke gabanta na Dauda …
Alfijr ta rawaito hukumar Kula da harkokin man fetur ta kasa NMDPRA da ke Kano, ta rufe gidajen mai 14, bayan da ta kiskesu suna …
Alfijr ta rawaito Tsohon shugaban kasa na mulkin soja, Ibrahim Babangida ya musanta rahotannin da ke cewa ya amince da Peter Obi, dan takarar shugaban …