Mata 4, Sun Haihu A Cikin Adaidaita Sahu Sakamakon Watsi Da Aikin Titin Yandodo Zuwa Mai-Allo A Kano
Mazauna yankunan Yandodo, Mai-Allo, Oromi, Mariri, Yargana da Tsamiya Babba da ke Ζ™ananan hukumomin Nassarawa, Kumbotso da Gezawa a Jihar Kano sun yi kira ga …