Alfijr Alfijr ta rawaito Haj Asiya Balaraba Ganduje, na godewa Allah da irin yadda kungiyar SWAN ta zabo ta cikin dubban matan jihar kano, domin …
Tag: Makeup artists
Alfijr ta rawaito yadda farashin Canjin Kudin Kasashen Waje a Ranar Juma a Daga Kasuwar Wapa kano 1. Dollar zuwa NairaSiya = 600 / Siyarwa …
Alfijr Alfijr ta rawaito bikin fina-finan Saudiyya Dammam ya sanar da karbar fina-finai 69 daga cikin 125 da aka yi wa rajista a zaman sa …
Alfijr ta rawaito Bam ya tashi a Aba Road da ke Unguwar Sabon Gari a birnin Kano. Wasu da abin ya faru a gabansu sun …
Alfijr Alfijr ta rawaito Katafaren Gidan Abinci mai suna TESTY MEAL SPOT da ke birnin Kano ya tanadar muku da nau ikan abincin zamani domin …
Farashin Canjin Kudin Kasashen Waje a Ranar Juma a Daga Kasuwar Wapa kano. Alfijr 1. Dollar zuwa NairaSiya = 593 / Siyarwa = 597 2. …
Alfijr Alfijr ta rawaito shugaban kuma wanda ya kafa Jami’ar Maryam Abacha American University da ke Maradi a Jamhuriyar Nijar, Farfesa Adamu Abubakar Gwarzo ya …
Alfijr Alfijr ta rawaito Farfesa Abdallah Uba Adamu ya ce Kutunbawa su ne tushen arzikin Kano, saboda sai da suka shuka suka kafa sannan wasu …
Alfijr Farashin Canjin Kudin Kasashen Waje a Ranar Juma a Daga Kasuwar Wapa kano. Alfijr 1. Dollar zuwa NairaSiya = 593 / Siyarwa = 596 …
Alfijr Alh Amadu Haruna Danzago ya maka Abdullahi Abbas , Ibrahim Sarina kara a kara a gaban kotu Shugaban ‘yan jam’iyyar APC na Kano, tsagin …
Alfijr ta rawaito Sheikh Hassan shine limamin gidan marigayi Janar Sani Abacha dake kan titin Gidado, Nassarawa GRA, Kano. An haifi Sheikh Hassan a garin …
Alfijr Alfijr ta rawaito wasu Musulmi a Jihar Sokoto sun gudanar da Sallar Idi a ranar Lahadi, sun ki bi umarnin Sarkin Musulmi Alhaji Muhammadu …
Alfijr ta rawaito hukumar Hisbah ta Jihar Kano ta kama mutum takwas 8 maza da mata da take zargi da satar wayoyi da sauran manyan …
Alfijr Alfijr ta rawaito kungiyar kwallon kafa ta Manchester United ta dauki kocin Ajax, Erik ten Hag a matsayin sabon kocinta. Erik ten Hag ya …
Alfijr Alfijr ta rawaito gobara ta ƙone shaguna huɗu a kasuwar da ke sansanin alhazai ta Kano wato Hajj Camp. Wasu ganau sun bayyana gobarar …
Alfijr Alfijr ta rawaito Mutane 26 ne aka tabbatar da mutuwarsu yayin da ake ci gaba da neman wani jirgin ruwa a kogin Shagari da …
Alfijr ta rawaito gwamnan jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje ya amince da nadin sabon shugaban ma’aikata, Usman Bala Muhammad, wanda har zuwa sabon nadin nasa, …
Alfijr Alfijr ta rawaito wani gini da bai kammala ba a Kano ya ruguje da tsakar dare a cikin birnin Kano, ya yi sanadin mutuwar …
Alfijr Alfijr ta rawaito Kasar saudiyya ta ƙara yawan adadin Maniyyatan hajjin bana zuwa miliyan ɗaya daga cikin ƙasar da kasashen duniya, kamar yadda shafin …
Alfijr ta rawaito wasu fusatattun yan daba sun kunna kai cikin Asibitin Kwararru na Murtala dake kwaryar birnin Kano. Al’amarin ya faru ne da misalin …