Kano, Labarai Yanzu yanzu: Zanga-zanga ta barke a Unguwar Kofar Mata dake birnin Kano. Posted onAugust 2, 2025August 2, 2025 Iyaye mata da yan mata ne suka fito zanga-zangar suna kira a kawo karshen fadan daban dake haddasa asarar rayukan yayansu babu gaira babu dalili. …