Alfijr Labarai Alfijr ta rawaito gwamnatin tarayya ta ayyana tashar jiragen ruwa ta Dala a jihar Kano a matsayin tashar ta asali da kuma manufa, …
Tag: Hotel deals
Alfijr ta rawaito gwamnatin tarayya ta fitar da ka’idar aiki don hulɗar sadarwar na’ura mai kwakwalwa, Intanet da kuma sharuddan aiki a Najeriya. Inji Hukumar …
Alfijr ta rawaito wani maigidanci ya maka jarumar Kannywood, Hadiza Gabon, a gaban wata kotun shari’ar Musulunci da ke Kaduna saboda ta ki amincewa ta …
Alfijr ta rawaito wasu barayi da ake kyautata zaton ‘yan ta’adda ne sun yi garkuwa da mahaifiyar dan takarar kujerar Sanatan Kano ta tsakiya, A.A …
Alfijr ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke tafiya a yau 1. Dollar zuwa NairaSiya = 601 / Siyarwa = 606 2. Pounds …
Alfijr ta rawaito gidan man AA Rano da ke unguwar Bompai ya kuma da wuya a safiyar yau Alhamis. Rahotanni sun bayyana cewa wutar ta …
Alfijr Alfijr ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke tafiya a yau 1. Dollar zuwa NairaSiya = 600 / Siyarwa = 603 2. …
Alfijr Alfijr ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke tafiya a yau 1. Dollar zuwa NairaSiya = 600 / Siyarwa = 607 2. …
Alfijr ta rawaito shugaban Jami’ar Maryam Abacha American University ta Nijeriya (MAAUN) kuma Shugaban Kungiyar Jami’o’i Masu Zaman Kansu na Afrika (AAPU) ya nada tsohon …
Alfijr Alfijr ta rawaito gwamnatin Jihar Kaduna ta ce za ta yi la’akari da yanayin ko dai ta sake tsugunar da mazauna unguwanni ko kuma …
Farashin Canjin Kudin Kasashen Waje a Ranar Juma a Daga Kasuwar Wapa kano. Alfijr 1. Dollar zuwa NairaSiya = 593 / Siyarwa = 597 2. …
Alfijr Alfijr ta rawaito shugaban kuma wanda ya kafa Jami’ar Maryam Abacha American University da ke Maradi a Jamhuriyar Nijar, Farfesa Adamu Abubakar Gwarzo ya …
Alfijr Alfijr ta rawaito rundunar ‘yan sandan Najeriya reshen jihar Kaduna ta tabbatar da cafke wani kansila mai ci, mai suna Abdul Adamu inda ta …
Alfijr Alfijr ta rawaito shugaban hadaddiyar daular larabawa Sheikh Khalifa Bin Zayed Al Nahyan ya rasu, kamar yadda kamfanin dillancin labarai na kasar WAM ya …
Alfijr Alfijr ta rawaito wata ‘yar Najeriya, Adzuayi Ewuga, ta mutu a wani hatsarin jirgin sama a tsakiyar kasar Kamaru. Marigayiya Adzuayi ‘yace ta biyu …
Alfijr Alfijr ta rawaito wata ‘yar Najeriya, Adzuayi Ewuga, ta mutu a wani hatsarin jirgin sama a tsakiyar kasar Kamaru. Marigayiya Adzuayi ‘yace ta biyu …
Alfijr ta rawaito Kotun daukaka kara da ke Abuja, a ranar Laraba, ta yi watsi da hukuncin wata babbar kotun tarayya da ke Umuahia, jihar …
Alfijr ta rawaito wata kotun shari’ar Musulunci da ke zamanta a unguwar Fagge dake birnin Kano a ranar Laraba, ta bayar da umarnin tsare wani …
Alfijr ta rawaito an zabi Gawuna ne a taron masu ruwa da tsaki da Gwamna Abdullahi Ganduje ya jagoranta. An kuma ce masu ruwa da …
Alfijr ta rawaito Sheikh Hassan shine limamin gidan marigayi Janar Sani Abacha dake kan titin Gidado, Nassarawa GRA, Kano. An haifi Sheikh Hassan a garin …