Katin ɗan ƙasa ya tona asirin kwamandojin Boko Haram 7 da suka dawo daga aikin Hajji – in Ji Minista
Ministan harkokin cikin gida, Dakta Olubunmi Tunji-Ojo, ya bayyana cewa tsarin tantance bayanan ’yan ƙasa na Hukumar NIMC ya taimaka wajen cafke wasu mutane bakwai …
