Kano, Labarai Ibtila’i! Rushewar Wani Gini Yayi Sanadiyar Mutuwar Mutum 1, Wasu 4 Sun Jikkata A Nasarawa GRA Kano Posted onJuly 10, 2026July 10, 2026 Mutum ɗaya ya rasu, yayin da wasu huɗu suka jikkata sakamakon rushewar wani gini da ya faru a titin Sultan dake Nasarawa GRA cikin birnin …