Man United ta doke Liverpool, ta samu nasarar farko a kakar wasa ta bana Alfijr Labarai Da wannan gaban United Jadon Sancho yana ba wa …
Tag: Electronic gadgets
Alfijr ta rawaito Gwamnatin jihar Kano ta shirya tsaf gudanar da taron majalisar ayyuka na kasa karo na 28. Alfijr Labarai Gagarumin taron z a …
Kamfanin Jiragen Saman Kasashen Waje Ya Kammala Shirin Kauracewa Nijeriya Nan Da Disamba Sama Da Dala Miliyan 600 Da Suka Makale A Babban Bankin Kasar, …
Alfijr ta rawaito Asibitin koyarwa na Mal Aminu Kano, AKTH, a ranar Litinin ya ƙaddamar da wani sabon sashin kula da cututtukan jini, wanda suka …
Alfijr Labarai Wani babban na hannun daman tsohon Gwamnan Kano Sanata Ibrahim Shekarau Malam Garba Yusuf Abubakar ya shiga jerin sunayen wadanda Gwamnan Kano …
Alfijr Labarai Alfijr ta rawaito Shugaban Asibitin Best Choice Specialist Hospital da ke Kano, a unguwar Sabuwar Gandu Auwal Muhammad Lawal, a ranar Lahadin ya …
Alfijr Labarai Alfijr ta rawaito Hukumar yaki da fataucin miyagun kwayoyi ta kasa NDLEA ta ce ta kama allunan Tramadol miliyan 1.1 (225mg da 100mg) …
Alfijr Labarai Alfijr ta rawaito Yan Najeriya da dama sun sami nutsuwa a lokacin da wata babbar kotun jihar Kano ta yanke wa Abdulmalik Tanko, …
Alfijr Labarai Alfijr ta rawaito Hukumar EFCC shiyar Maiduguri, ta samu hukuncin daure Aisha Alkali Wakil, wacce aka fi sani da Mama Boko Haram, tare …
Alfijr Labarai Alfijr ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke tafiya a yau 1. Dollar zuwa NairaSiya = 660 / Siyarwa = 675 …
Alfijr Labarai Alfijr ta rawaito mai shari’a A. Magaji na kotun Majistare ta jihar Kwara da ke zaune a Ilorin, babban birnin jihar ya bayar …
Alfijr Labarai Gwamnatin Tarayya ta fara tattaunawa da kungiyar likitocin Najeriya kan bukatun likitocin. Alfijr ta rawaito, sakataren Yada Labarai na NARD, Dokta Yusuf Alfa …
Alfijr Labarai Alfijr ta rawaito wasu fasinjoji bakwai da aka yi garkuwa da su a harin jirgin kasa na ranar 28 ga Maris a jihar …
Alfijr ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke tafiya a yau Alfijr Labarai Dollar zuwa NairaSiya = 655 / Siyarwa = 668 Pounds …
Alfijr Labarai Alfijr ta rawaito Jami’an hukumar hana sha da fataucin miyagun kwayoyi ta kasa NDLEA sun kama wani Pasto mai shekaru 90, a filin …
Alfijr ta rawaito Hukumar Shari’ar Musulunci ta jihar Kano ta samu sabbin mambobin kwamitin gudanarwa a ranar Alhamis 4 ga watan Agusta, 2022 kimanin mutane …
Alfijir ta rawaito Mafarauta sun kashe wata mata mai suna Uzarai Musa da danta Kladang Musa mazauna yankin Bitikaya da ke karamar hukumar Madagali a …
Alfijr ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke tafiya a yau 1. Dollar zuwa NairaSiya = 601 / Siyarwa = 605 2. Pounds …
Alfijr ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke tafiya a yau 1. Dollar zuwa NairaSiya = 600 / Siyarwa = 603 2. Pounds …
Alfijr ta rawaito Saudiyya ta yi Allah wadai da kalaman kakakin jam’iyyar Bharatiya Janata mai mulki ta Indiya na Batanci ga Annabi Muhammad (SAW). Mai …