Alfijr ta rawaito sarauniya Elizabeth ta biyu, wacce tun farko aka sanya ta a karkashin kulawar likita ta mutu. Alfijr Labarai Da yake sanar da …
Tag: Billboard music awards
Alfijr ta ra rawaito Hukumar bayar da agajin gaggawa ta jihar Bauchi, SEMA, ta tabbatar da mutuwar mutane 10 sakamakon ambaliyar ruwa da ta lalata …
Alfijr ta rawaito yadda ta kasance a Wasannin nahiyar Turai ta shekarkar 2022 Alfijr Labarai Dinamo 2 0 ChelseaDan Wasa Orisk ya bawa kungiyar sanasara …
Alfijr ta rawaito wasu gaggan ‘yan fashi da makamai sun yi Dirar Mikiya akan bankunan Zenith Bank, First Bank da kuma UBA da ke karamar …
Ruwan sama a hukumance ya lalata gidaje 3,813 a kananan hukumomi 13 na jihar Katsina a bana. Alfijr Labarai Kakakin Hukumar SEMA, Umar Muhammad, ya …
Gwamna Ganduje na jihar Kano, Abdullahi Ganduje, ya danganta zaman lafiya a jihar da mutuntawa da kuma hakuri da duk wani kabila da addinin duk …
Alfijr ta rawaito ta rawaito Ɗan takarar gwamnan Kano a jam’iyyar ADP, Hon Sha’aban Ibrahim Sharada, ya ƙaddamar da takararsa a hukumance Alfijr Labarai Sha’aban ya …
Alfijr ta rawaito wani sabon hari da wasu da ake zargin Fulani makiyaya ne suka kashe a karamar hukumar Guma ta jihar Benue a ranar …
Alfijr ta rawaito ta rawaito Hukumar kashe gobara ta jihar Kano ta ce ta ceci rayuka da dukiyoyi 91 da kudinsu ya kai Naira miliyan …
Alfijr ta rawaito Jami’in hulda da jama’a na rundunar ‘yan sandan jihar Jigawa, DSP Lawan Shiisu, ya tabbatar da hakan a wata sanarwa da ya …
Alfijr ta rawaito akaro na biyu ƙasa da mako guda, Hukumar kula da Zirga-zirga ababen hawa ta jihar Kano KAROTA karkashin shugabancin Baffa Babba Dan’agundi …
Alfijr ta rawaito Rundunar ‘yan sandan jihar Katsina ta kama wasu mutane 19 da ake zargin ‘yan fashi da makami ne tare da kwato motoci …
rawaito kwararrun lauyan nan mai fafutukar kare shakkin ɗan adam a jihar Kano, Abba Hikima ya musamsanta wani Jami in gwamnati da ya ce ba …
Alfijr ta rawaito Wani matashi dan shekara 25 mai suna Ammar Ibrahim ya nutse a wani kogi a kauyen Tattarawa da ke Ƙaramar Hukumar Dawakin …
Alfijr ta rawaito mutane biyu 2, sun rigamu gidan gaskiya, bayan da aka ceto mutane bakwai 7 a wani hadarin jirgin ruwa da ya afku …
Alfijr ta rawaito Mutanen 51 da suka mutu sakamakon ambaliyar ruwa a Jihar Jigawa Babban sakataren hukumar bada agajin gaggawa ta jihar SEMA, Sani Yusuf …
Alfijr ta rawaito dattawan yankin Neja (SSEPF) a jiya sun bukaci babban mai shari’a na tarayya kuma ministan shari’a, Abubakar Malami (SAN) da ya ci …
Alfijr ta rawaito mutane uku sun mutu yayin da wasu hudu suka samu raunuka daban-daban a lokacin da wata mota kirar Toyota Matrix ta kutsa …
Alfijr ta rawaito rundunar ƴan Sandan jahar Jigawa a kokarin da take na yaki da duk wani nau’i na laifuka da aikata da kuma samar …
Alfijr ta rawaito Majalisar hadin gwiwa ta hukumar ‘yan sanda ta fitar da sanarwar yajin aiki na har abada ga mahukuntan hukumar sakamakon saba yarjejeniyar …