Skip to content

Alfijir News

home
  • News
  • Politics
  • Sports
  • Current Affairs
  • Exchange Rates
  • Hausa
  • News
  • Politics
  • Sports
  • Current Affairs
  • Exchange Rates
  • Hausa

Tag: Beauty alternatives

Labarai

Ibtila I! Wata Gobara Da Ta Tashi A Wani Katafaren Gidan Sai Da Gadaje A Kano Ta Legume Miliyoyin Naira

Posted onOctober 5, 2022October 5, 2022

Alfijr ta rawaito da Safiyar Yau, Laraba gobara ta tashia wani Katafaren gidan sayar da kayan Gado da Kujeru na zamani mai suna Vava Furnitures …

Gwamnatin Nijeriya, Labarai

Da Dumi Duminsa!Gwamnatin Tarayya Ta Yiwa Kungiyar Malaman Jami’o’i, ASUU, Kishiyoyi

Posted onOctober 4, 2022October 4, 2022

Alfijr ta rawaito Kungiyoyin Ilimi Biyu Bayan Tsangwama da Tattaunawa, wanda ba a samu sakamako mai kyau ba, Alfijr ta rawaito Gwamnatin Tarayya, a ranar …

Labarai

Najeriya Na Tafka Asarar Naira Biliyan 585 Duk Shekara Kan Fatun dabbobi

Posted onOctober 4, 2022October 4, 2022

Alfijr ta rawaito Darakta Janar na Cibiyar Fasahar Fata da Kimiyya ta Najeriya (NILEST), Farfesa Mohammed Kabiru Yakubu, ya ce Najeriya na asarar kusan N585. …

Labarai

Gwamnatin Tarayya Ta Cimma Yarjejeniya Kan Wani Sabon Jirgin Da Ƙasar China Ta Yi Wa Najeriya.

Posted onOctober 4, 2022October 4, 2022

Alfijr ta rawaito Ministan sufurin jiragen sama, Hadi Sirika, ya ce kasar na iya duba yiwuwar siyan sabon jirgin fasinja kirar C919 da aka amince …

Labarai

Dubun Wasu Barayi Da Suka Sungume Motar Limamin Juma’a Ta Cika

Posted onOctober 3, 2022October 3, 2022

Alfijr ta rawaito Rundunar ‘yan sandan Jihar Kano ta yi nasarar cafke barayin da suka sace motar limamin Masallacin Juma’a na ITN Zangon Shanu dake …

Labarai

Yayin Neman Tsallakawa ƙasar Turai Maza Fiye Da 500 Ne Suka Yi Lalata Da Ni Bisa Tursasawa

Posted onOctober 3, 2022October 3, 2022

Alfijr ta rawaito wata mata mai suna Maghnia da ke kasar Aljeriya ta bayyana cewar har da wadanda suke da cutar HIV, wasu ma sun …

Gobara, Labarai

Wata Gobarar Da Ta Tashi Tsakar Dare Ta Ƙone Gidaje Tare Da Wani Ɗan shekara 50

Posted onOctober 3, 2022October 3, 2022

Alfijr ta rawaito wani ibtila’i ya faru a ranar Lahadi, yayin da wani mutum da har yanzu ba a kai ga gane ko wanene ba …

Labarai, NDLEA

Dubun Wani Tsohon Ɗan Ƙwallon Ƙafa Ta Cika A Najeriya Kan Safarar Hodar Iblis-NDLEA

Posted onOctober 3, 2022October 3, 2022

Alfijr ta rawaito hukumar hana sha da fataucin miyagun kwayoyi ta kasa NDLEA ta kama wani tsohon dan ƙwallon kafa, Emmanuel Okafor a filin jirgin …

Labarai

Kalan Sharri Ne, Ban Ci Kudin Wanda Ya Kai Ni Kara Kotu Ba! In ji Jaruma Hadiza Gabon

Posted onOctober 1, 2022October 1, 2022

Alfijr ta rawaito Fitacciyar Jarumar masana’antar Kannywood Hadiza Aliyu wadda aka fi sanida Hadiza Gabon ta ƙaryata batun cewa ta damfari wani da sunan za …

Labarai

Yadda Kudaden Waje Suke Kaiwa Da Komowa A Kasuwar Canjin Kudaden Waje A Yau Asabar

Posted onOctober 1, 2022

Alfijr ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke tafiya a yau Dollar zuwa NairaSiya = 728 / Siyarwa = 741 Pounds zuwa Naira Siya …

Labarai

Sojoji Sun Yiwa Gwamnatin Soja Juyin Mulki A Burkina Faso

Posted onOctober 1, 2022October 1, 2022

Alfijr ta rawaito Sojoji a ƙasar Burkina Faso sun hamɓare shugaban gwamnatin sojan ƙasar, Laftanar Kanar Paul-Henri Sandaogo Damiba a ranar Juma’a, bayan ya hau …

Gwamnatin Nijeriya, Labarai

Kadan Daga Cikin Bayanai 47 Da Shugaba Buhari Ya Gabatar A Ranar Samun ƴancin Najeriya

Posted onOctober 1, 2022October 1, 2022

. Alfijr ta rawaito Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya gabatar da jawabinsa na karshe a ranar da Najeriya ke cika shekara 62 da samun ƴancin …

Fyade, Labarai

Kotu Ta Yanke Wa Wani Mutum Hukuncin Ɗaurin Rai Da Rai, Bisa Yin Aika Aika

Posted onSeptember 30, 2022September 30, 2022

Alfijr ta rawaito wata babbar kotu da ke zamanta a jihar Ogun, a ranar Juma’a, ta yanke wa wani Lanso Ogundele hukuncin daurin rai da …

Posts pagination

‹ 1 2
© 2026 Alfijir News Powered by WordPress Theme by Design Lab