ASUU, Labarai ASUU Tayi Fatali Da Nadin Gawuna Da Wasu A Matsayin Shugabannin gudanarwar Jami’o’i Posted onJune 23, 2024June 23, 2024 Daga Aminu Bala Madobi Kungiyar malaman jami’o’in Najeriya ASUU reshen jami’ar Bayero Dake Kano, ta yi watsi da nadin da aka yiwa Dakta Nasiru Gawuna …