Alfijr Alfijr ta rawaito wasu masu ilmin taurari sun ce a shekarar 2030 mai zuwa, Musulmin duniya za su yi azumin watan Ramadan har sau …
Tag: Apartment guides
Alfijr Alfijr ta rawaito Mutane 26 ne aka tabbatar da mutuwarsu yayin da ake ci gaba da neman wani jirgin ruwa a kogin Shagari da …
Alfijr ta rawaito babban sakataren gwamnatin jihar Kano Alh Usman Alhaji na cewa, babban burin duk wani ma’aikacin gwamnati shi ne ya yi ritaya, yayin …
Alfijr Alfijr ta rawaito Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya amince da kafa sabbin makarantu guda uku a sassa daban-daban na kasar nan. Sanarwar da Daraktan …
Alfijr ta rawaito gwamnan jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje ya amince da nadin sabon shugaban ma’aikata, Usman Bala Muhammad, wanda har zuwa sabon nadin nasa, …
Alfijr Alfijr ta rawaito wata kungiya mai zaman kanta a Kano mai suna Dahiru Dawaki Foundation ta nemarwa fursunoni 37 da ke da kananan laifuffuka …
Alfijr Alfijr ta rawaito wani gini da bai kammala ba a Kano ya ruguje da tsakar dare a cikin birnin Kano, ya yi sanadin mutuwar …
Alfijr ta rawaito Rikici ya ɓarke a gaban Masallacin Ka’aba na Kasar Saudiyya yayin gudanar da aikin Umrah Jami’an tsaro na musamman da ke kula …
Alfijr Alfijr ta rawaito Kasar saudiyya ta ƙara yawan adadin Maniyyatan hajjin bana zuwa miliyan ɗaya daga cikin ƙasar da kasashen duniya, kamar yadda shafin …
Alfijr Farashin Canjin Kudin Kasashen Waje a yau Talata Daga Kasuwar Wapa kano. Alfijr 1. Dollar zuwa Naira Siya = 579 / Siyarwa = 586. …
Alfijr ta rawaito kungiyar Friends of Mine charity initiatives tayi wani yunkurin alheri irin wanda ta saba yi lokaci zuwa lokaci Ziyarar da kungiyar ta …
Alfijr Alfijr ta rawaito tsohon gwamnan jihar Kano, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, ya bayyana ficewarsa daga jam’iyyar PDP a wannan rana Kwankwaso ya sanar da …
Alfijr Alfijr ta rawaito kamfanin jrgin saman Azman ya dakatar da zirga-zirga a jihar Kaduna a Najeriya Idan zaku tuna kwanaki kadan bayan harin da …
Alfijr ta rawaito Wlwasu da ake zargin ‘yan ta’adda ne sun tayar da bama-bamai a titin jirgin Abuja zuwa Kaduna tare da yin nasarar ka …
Alfijr Alfijr ta rawaito yunkurin da ‘yan sanda suka yi na kame tsohon Shugaban Hukumar Yaki da Cin Hanci da Rashawa ta Jihar Kano, inda …
Alfijr ta rawaito Engr. Abba K Yusuf ya fice daga jam’iyar PDP ya koma jam’iyyar New Nigeria People’s Party (NNPP) Mai kayan marmari, a hukunce. …
Alfijr ta rawaito Abdullahi Adamu Ya Zama Shugaban Jam’iyyar APC Na Kasa Sanata Abdullahi Adamu Ya Zama Shugaban Jam’iyyar APC Na Kasa, Kimanin Shekara Daya …
Alfijr ta rawaito Rikicin filin jirgin sama na Kaduna ya barke yayin da ‘yan bindiga suka hana jirgin sama tashi kuma sun kashe ma’aikaci daya. …
Alfijr An gano dan Pantami da aka yi garkuwa da shi a Bauchi Ali Isah Ali, dan shekara 14 Alfijr ta rawaito dan Ministan , …
Alfijr Farashin Canjin Kudin Kasashen Waje a Ranar Juma a Daga Kasuwar Wapa kano. 1. Dollar zuwa Naira Siya = 577 / Siyarwa = 586 …