Alfijr ta rawaito Mutanen 51 da suka mutu sakamakon ambaliyar ruwa a Jihar Jigawa Babban sakataren hukumar bada agajin gaggawa ta jihar SEMA, Sani Yusuf …
Tag: Apartment guides
Alfijr ta rawaito dattawan yankin Neja (SSEPF) a jiya sun bukaci babban mai shari’a na tarayya kuma ministan shari’a, Abubakar Malami (SAN) da ya ci …
Alfijr ta rawaito dan takarar Gwamnan Jihar Kano A Jam’iyyar Action Democratic Party, Kuma Dan Majalisar Wakilai Na Mazabar birnin Kano ta Tarayya Shaaban Ibrahim …
Alfijr ta rawaito mutane uku sun mutu yayin da wasu hudu suka samu raunuka daban-daban a lokacin da wata mota kirar Toyota Matrix ta kutsa …
Alfijr ta rawaito rundunar ƴan Sandan jahar Jigawa a kokarin da take na yaki da duk wani nau’i na laifuka da aikata da kuma samar …
Alfijr ta rawaito Mazauna Kubwa, a karamar hukumar Bwari a babban birnin tarayya Abuja, sun shiga cikin firgici bayan da wani bene mai hawa biyu …
Alfijr ta rawaito TRCN ta hada hannu da hukumar UNESCO domin horar da malamai sama da 30,000 Alfijr Labarai Kwamitin rijistar malamai na Najeriya, TRCN …
Alfijr ta rawaito kyaftin ɗin Real Madrid, Karim Benzema UEFA zabe shi a matsayin gwarzon dan wasan na bana. Alfijr Labarai Benzema ya lashe kyautar …
Alfijr ta rawaito shararren mawaƙin Kannywood, Ado Isa Gwanja ya maida martani ga wani lauya a jihar Kano, Barista Badamasi Sulaiman Gandu, wanda ya yi …
Alfijr ta rawaito Mansurah Isah tace mutuwar aurenta da jarumi Sani Musa Danja ba komai bane fa ce ƙaddara ce daga Allah, a karon farko …
Alfijr ta rawaito Hukumar kashe gobara ta Jihar Lagos ta sanar da samun raunuka wani mutum a ranar Litinin, bayan da wani abu ya fashe …
Alfijr ta rawaito hukumar EFCC ta kama wasu mutane biyu da laifin zamba a jihar Kano Alfijr Labarai Hukumar EFCC reshen jihar Kano ta kama …
Man United ta doke Liverpool, ta samu nasarar farko a kakar wasa ta bana Alfijr Labarai Da wannan gaban United Jadon Sancho yana ba wa …
Alfijr ta rawaito kwamishinan ƴan sanda na jihar Bauchi, Umar Sanda ya ce rundunar ta kama tsohon mai kula da makamai, sakamakon faɗaɗa bincike kan …
Alfijr ta rawaito Gwamnan Jihar Kano Dr. Abdullahi Umar Ganduje ya jajantawa iyalansa bisa rasuwar fitaccen dan kasuwa kuma hamshakin attajiri Alh. Uba. Alfijr Labarai …
Alfijr ta rawaito Gwamnatin jihar Kano ta shirya tsaf gudanar da taron majalisar ayyuka na kasa karo na 28. Alfijr Labarai Gagarumin taron z a …
Alfijr Labarai Allah ya yiwa Alh Uba leader Gwammaja rasuwa yau a birnin tarayya Abuja ana sa ran zaayi jana’izarsa a gobe a gidansa dake …
Alfijr Labarai Ƙungiyar ‘Yan Jarida Na Fafutuka Don a Hukunta Mutumin da Yayi wa Tsohuwar Matarsa ‘Yar Jarida Dukan Kawo Wuƙa Alfijr ta rawaito kungiyar …
Alfijr ta rawaito Manchester United za ta karbi bakuncin Liverpool a gasar Premier a Old Trafford ranar Litinin mai zuwa a bayan duka da suka …
Alfijr ta rawaito rundunar ‘yan sandan jihar Anambra ta kama shugaban kwamitin rikon kwarya na karamar hukumar Nnewi ta Arewa Mbazulike Iloka kan mutuwar matarsa. …