Skip to content

cropped Main AlfijirNews Logo 1.jpg

home
  • News
  • Politics
  • Sports
  • Current Affairs
  • Exchange Rates
  • Hausa
  • News
  • Politics
  • Sports
  • Current Affairs
  • Exchange Rates
  • Hausa

Tag: Abba Gida Gida

Gwamnatin Kano, Labarai

Gwamnatin Kano Ta Ƙaryata Jita Jitar Rushe Masarautan Kano

Posted onJune 14, 2023June 15, 2023

Alfijir Labarai ta rawaito Sanusi Bature Dawakin Tofa Babban Sakataren Yada Labarai na Gwamnan Jihar Kano H.E. Alhaji Abba Kabir Yusuf ya karyata cewar zasu …

Gwamnatin Kano, Labarai

An Rushe Shatale Talen Kofar Gidan Gwamnatin Kano

Posted onJune 14, 2023June 14, 2023

Alfijir Labarai ta rawaito Gwamnatin jihar kano a ci gaba da rushe-rushen inda tace an gina ba bisa ka’ida ba, gwamnatin ta rushe shatale-talen dake …

Gwamnatin Kano, Labarai

Gwamnatin Kano Ta Ci Gaba Da Rushe Rushe A Daren Lahadi

Posted onJune 12, 2023June 12, 2023

Alfijir Labarai ta rawaito Yadda Gwamnatin jihar Kano ta ci gaba da rushe gine-ginen da ke cikin filin Masallacin Idi na Ƙofar Mata. Motocin Rusau …

Gwamnatin Kano, Labarai

Gwamnatin Kano Ta Ci Gaba Da Rushe Gine-Ginen Da Ta Ce An Yi Ba Bisa Ka’ida Ba

Posted onJune 11, 2023June 11, 2023

Alfijir Labarai ta rawaito Gwamnatin jihar Kano ta cigaba da rushe gine-ginen da akai ba bisa ka’ida ba. An rushe gine-ginen da ke filin wasa …

Labarai

Shugaba Tinubu Ya Fara Naɗa Mukamin Farko Bayan Rantsar Dashi

Posted onMay 29, 2023May 29, 2023

Alfijr ta rawaito Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya naɗa Dele Alake a matsayin mai magana da yawunsa, sa’o’i kaɗan bayan rantsar da shi a …

Labarai

Sojoji Sun Garkame Wasu Gidajen Uwa Ba Kwaba Da Sharholiya A Maiduguri

Posted onApril 13, 2023

Alfijr ta rawaito Dakarun sojin Najeriya sun yi dirar mikiya a gidajen karuwai masu karancin shekaru a Maiduguri da ke Kasuwan Fara, yankin Shagari a …

Labarai

Alh Aminu Dantata Bai Goyi Bayan Kowanne Dan Takarar Gwamna A Kano Ba!

Posted onMarch 15, 2023March 15, 2023

Alfijr ta rawaito Sakataren Alhaji Aminu Dantata, mai suna Mustapha Abdullahi Junaid, ya musanta labarin da ake yaɗawa musamman a kafafen sada zumunta, cewa Dantata …

Labarai

INEC Ta Bayyana Wuraren da za a sake zaɓen sanatoci a Najeriya

Posted onMarch 7, 2023March 10, 2023

Alfijr ta rawaito Hukumar zaɓe mai zaman kanta a Najeriya INEC ta fitar da jadawalin zaɓaɓɓun sanatocin da suka yi nasara a zaɓen ranar 25 …

Gwamnatin Kano, Labarai

Fursunoni 12 Da Aka Yankewa Hukuncin Kisa Sun Shaki Iskar Yanci A Kano

Posted onMarch 7, 2023March 7, 2023

Alfijr ta rawaito Gwamnan jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje a ranar Talatar ya yi wa fursunoni 12 da aka yanke wa hukuncin kisa afuwa, sannan …

Labarai

Ƴan Sanda Sun Ayyana Neman Wani  Ɗan Takarar Gwamna Ƴan Kwanaki Kafin Zaɓe

Posted onMarch 6, 2023

Alfijr ta rawaito Rundunar ‘yan sandan jihar ta bayyana cewa tana neman dan takarar gwamna ‘yan kwanaki kafin zabe. Ɗan takarar gwamna na jam’iyyar All …

Posts pagination

‹ 1 2
© 2026 Alfijir News Powered by WordPress Theme by Design Lab