Skip to content

cropped Main AlfijirNews Logo 1.jpg

home
  • News
  • Politics
  • Sports
  • Current Affairs
  • Exchange Rates
  • Hausa
  • News
  • Politics
  • Sports
  • Current Affairs
  • Exchange Rates
  • Hausa
IMG 173805 28826 1787935110717
English

Kaduna: ASUU-KASU Begins Two-Week Warning Strike

Posted onAugust 28, 2026
FB IMG 1787929535619
English

NCDC Steps Up Surveillance to Prevent Cholera, Diphtheria Outbreaks

Posted onAugust 28, 2026
IMG 161136 27826 1787843515332
English

Suspected vandal arrested in Bauchi, stolen electricity cables recovered

Posted onAugust 27, 2026

LATEST POSTS

IMG 173805 28826 1787935110717

Kaduna: ASUU-KASU Begins Two-Week Warning Strike

Posted onAugust 28, 2026 English
FB IMG 1787929535619

NCDC Steps Up Surveillance to Prevent Cholera, Diphtheria Outbreaks

Posted onAugust 28, 2026 English
IMG 161136 27826 1787843515332

Suspected vandal arrested in Bauchi, stolen electricity cables recovered

Posted onAugust 27, 2026 English
IMG 20260826 WA0178

Kano Government Declares Tuesday, September 1, 2026 Work-free Day For TAKUTAHA Celebration

Posted onAugust 26, 2026 English
Labarai

Shugaba Buhari Ya Rattaba Hannu Akan Sabbin Dokoki Guda 4, A Kasar

Alfijr ta rawaito shugaban kasa Muhammadu Buhari ya rattaba hannu kan dokar da ta kayyade mataimakin shugaban kasa ko mataimakin gwamna da ya cika wa’adin …

By Musa Bestseller
Posted onApril 10, 2023April 10, 2023
Labarai

Kotun koli Ta Magantu kan Wani Kuskure Da Ta Tafka Akan Rikicin Shugabancin Jamiyya

Posted onApril 9, 2023April 10, 2023

Alfijr ta rawaito Kotun koli ta umurci alkalan zaben Najeriya, INEC, da ta yi aiki tare da amincewa da Edozie Njoku a matsayin shugaban jam’iyyar …

JAMB, Labarai

Hukumar JAMB Ta Sanya Sabuwar Ranar Zana Jarabawar UTME

Posted onApril 9, 2023April 9, 2023

Alfijr ta rawaito Hukumar shirya jarabawar shiga makarantun gaba da sakandire, JAMB, ta sanar da sabuwar ranar da za a fara jarrabawar gama-gari, UTME, ta …

Labarai

An Kama Ƴan Sandan Da Ke Baiwa Mawaƙi Rarara Kariya

Posted onApril 9, 2023April 9, 2023

Alfijr ta rawaito Rundunar ‘yan sandan Nijeriya ta tabbatar da cewa an kama wasu ‘yan sanda da ke ba shahararren mawakin nan na Kano Dauda …

Labarai

Innalillahi wa inna ilaihir raji’un
Allah Ya Yiwa Matar Alh Aminu Dantata Rasuwa

Posted onApril 8, 2023April 9, 2023

Allah ya yiwa matar Alh Aminu Dantata Haj Rabi Aminu Dantata rasuwa yanzu agarin Jidda. Haj Rabi mahaifiyace ga Alh Taju Dantata kuma itace mata …

CBN, Labarai

CBN Zai Kulle Miliyoyin Asusun Al’umma Daga Bankunan Kasa

Posted onApril 8, 2023April 8, 2023

Alfijr ta rawaito Babban bankin Najeriya CBN ya bayyana shirin sa na dakatar da miliyoyin asusun bankunan mutane daga bankunan kasuwanci wadan da ba ayi …

Labarai

Jami’ar MAAUN Kano Ta Rantsar Da Dalibai 1, 200 A Zangon Karatu Na 2022/23

Posted onApril 8, 2023April 9, 2023

Alfijr ta rawaito Jami’ar Maryam Abacha American University ta Nijeriya (MAAUN) dake Kano, ta yi nasarar rantsar da sabbin dalibai 1,200 da suka samu gurbin …

Labarai

Wata Kotu A Kano Na Neman Mawaƙi Rarara Ruwa A Jallo

Posted onApril 8, 2023April 8, 2023

Daga Aminu bala madobi. Alfijr ta rawaito rahotanni sun nuna cewa an shiga ‘yar wasan buya tsakanin jami’an Rarara da Jami’an kotu ke binshi dan …

Labarai

Ana Wata: An Ɗaure Minista Saboda Satar kwanon Rufi

Posted onApril 8, 2023April 8, 2023

Alfijr ta rawaito an daure Ministar gwamnatin Uganda a kurkuku, lamarin da ba a saba gani na rashawa da ya shafi manyan Jami’a ba. Ana …

Labarai

Sarkin Kano Ya Daga Likkafar Wasu Hakimai Da Naɗa Sabbin Sarautu

Posted onApril 7, 2023April 7, 2023

Alfijr ta rawaito Mai Martaba Sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero CFR, JP, CNOL, Ya sake nada wasu sababbi Hakimai guda hudu tare da daga …

Labarai

Wasu Ƴan Bindiga Sun Yi Garkuwa Da Yara 80 A Zamfara Yau Juma a

Posted onApril 7, 2023April 7, 2023

Alfijr ta rawaito Wasu ‘yan bindiga sun yi garkuwa da yara a kalla 80 daga karamar hukumar Tsafe ta jihar Zamfara. Yaran da ke tsakanin …

Gwamnatin Kano, Labarai

NAHCON Ta Sanar Da Farashin kudin Aikin Hajjin 2023 Da Wa adin Rufewa

Posted onApril 7, 2023April 7, 2023

Alfijr ta rawaito Hukumar alhazai ta kasa NAHCON ta sanar da farashin jigilar maniyyata aikin hajjin 2023 zuwa kasar Saudiyya. Shugaban Hukumar NAHCON, Zikrullah Hassan, …

Labarai

An Shawarci Shugabannin ƙananan hukumomi 44 Kan Almubazzaranci Da Kudaden Al’umma A Kano

Posted onApril 7, 2023

Alfijr ta rawaito Kwamitin mika mulki na NNPP na 2023 yana fatan jawo hankalin daukacin shugabannin kananan hukumomi 44 da shawartar su da su daina …

Labarai

Hukumar NDLEA Ta Tsawaita Wa’adin Ɗaukar Ma’aikata

Posted onApril 7, 2023

Alfijr ta rawaito Shugaban hukumar yaki da sha da fataucin miyagun kwayoyi ta kasa, NDLEA, Buba Marwa, ya amince da kara wa’adin daukar ma’aikata da …

Labarai

Mutum 50 Suka Mutu A Wani Harin Da Aka Kai A Binuwai

Posted onApril 7, 2023

Alfijr ta rawaito hukumomi a Jihar Binuwai da ke Nijeriya sun ce akalla mutum 50 sun mutu sakamakon hare-haren da ‘yan bindiga suka kai wani …

Labarai

Da Yiwuwar Alhazan Nijeriya Su Biya Naira miliyan 3.3 kuɗin Hajjin Bana

Posted onApril 7, 2023April 7, 2023

Alfijr ta rawaito ranar Juma’a ne a ke sa ran Hukumar Alhazai ta Ƙasa, NAHCON, za ta sanar da tabbataccen kuɗin aikin Hajjin bana. Wata …

Labarai

Shugaba Buhari Ya Kori Shugaban Hukumar Bunkasa Zuba Jari Ta Kasa (NIPC)

Posted onApril 6, 2023

Alfijr ta rawaito tun a watan Yulin 2014 ne gwamnatin shugaba Goodluck Jonathan ta nada ta amma an kore ta a shekarar 2015. A ranar …

Labarai

Yan Mata 20,000 Da Aka Aurar Bara Sun Haifi Jarirai 10,000

Posted onApril 6, 2023April 6, 2023

Alfijr ta rawaito wasu yan mata fiye da 20,000 ne ‘yan shekara 15, aka yi wa aure a cikin wata taran da ya gabata a …

Labarai

Bankin Duniya Ya Baiwa Najeriya Tallafin Dalolin Amurka

Posted onApril 6, 2023April 6, 2023

Alfijr ta rawaito Najeriya ta samu tallafin dala miliyan 800 daga Bankin Duniya domin bunƙasa shirinta na inganta rayuwar al’ummar ƙasar gabanin cire tallafin man …

Labarai

An Hallaka Wani Mutum Saboda Satar Kankana A Bauchi

Posted onApril 6, 2023April 6, 2023

Alfijr ta rawaito Wani mutum mai suna Ibrahim Hashimu, ya sha dukan kawo wuka da ya kaishi har lahira bisa zargin satar kankana guda bakwai …

Posts pagination

‹ 1 … 285 286 287 288 289 … 376 ›
© 2026 Alfijir News Powered by WordPress Theme by Design Lab