Rundunar ƴan sandan jihar Kano ta yi ƙarin haske game da janye jami’an ƴan sandan da ke samarwa hukumar yaƙi da cin hanci da rashawa …
Rundunar ƴan sandan jihar Kano ta yi ƙarin haske game da janye jami’an ƴan sandan da ke samarwa hukumar yaƙi da cin hanci da rashawa …
Daga Aminu Bala Madobi A kwanakin baya ne aka fara bincike kan babban sakataren hukumar kimiya da fasaha ta jihar Kano, Farfesa Dahiru Sale Muhammad, …
A global health organization options says it would collaborate with the Kano state government KNSG based on targets and objectives to deliver interventions set up …
Hukumar Yaki da yi wa Tattalin Arzikin Kasa Ta’annati (EFCC), ta bukaci makarantar American International School, Abuja, da ta mayar da makudan kudi dala 845,000 …
Zuwa yanzu tuni aka kai ɗauki wajan don tono mutanen da gini ya ruftawa a unguwar Kuntau cikin Karamar Hukumar Gwale, a jihar Kano. Ginin …
Daga Aminu Bala Madobi Allah Ya yiwa shugaban Hukumar daukan Ma’aikata ta Jihar Kano (Civil Service Commission) Dr. UMAR SHEHU MINJIBIR rasuwa. Za’ayi Jana’izarsa a …
Kamfanin mai na kasa (NNPC) ya ce an shawo kan matsalolin da suka haifar da karancin man da ake fama da shi a sassan Najeriya. …
Nigerian currency, Naira continued its fall against the American dollar at the official window as the domestic currency traded at N1,309.88/$1. This is according to …
A Federal High sitting in Apo, Abuja has ordered the arrest of former Director General of the National Institute for Legislative and Democratic Studies, Professor …
The Executive Secretary of the Kano State Science and Technical Board, Associate Professor Dahiru Sale Muhammad, has recently come under heavy scrutiny for allegedly selling …
President Bola Tinubu says Nigeria is well-positioned to power the clean energy future of Europe and the world with its high-grade lithium deposits. Speaking during …
Rundunar ƴan sanda a jihar Kano ta cafke mutum huɗu bisa zargin ƙwacen waya inda aka same su da wayoyin hannu guda bakwai da ankwa. …
Alfijir Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau a Kasuwar Wapa Dollar zuwa Naira Siya = 1310 …
From Aminu Bala Madobi The Independent Corrupt Practices and Other Related Offences Commission, ICPC has called for proper synergy among armed forces and para-military agencies …
Lauyan EFCC, J.S Okutepa, SAN, ya shaida wa kotun da ke zama a Abuja cewa janyewar ta zama dole saboda sauyawar wasu abubuwa. Alfijir Labarai …
Wasu mahara da har lokacin hada wannan labarin ba a Tabbatar da adadinsu ba, sun bindige Malam Sai’idu Jikan Basa wanda shi ne shugaban jam’iyyar …
Wani lamari ya faru cikin daren alhamis a Gidan gyaran hali (Prison) na Suleja dake Jihar Neja, yayin da Bursunoni suka tsere ana cikin tafka …
Hukumar Tara Kudaden Haraji ta Jihar Kaduna (KADIRS) ta raufe rassan bankin UBA kan kin biyan harajin Naira miliyan 14. Alfijir Labarai ta rawaito KADIRS …
Gwamnatin Jihar Ogun ta rufe wasu coci-coci guda uku saboda suna damun jama’ar yankunansu da kara. Alfijir Labarai ta rawaito da yake rufe cocinan a …