
Alfijr ta rawaito Wata Kotun Shari’ar Musulunci a jihar Bauchi ta umarci jami’an tsaro su kamo mata malamin nan Sheikh Idris Abdulaziz Dutsen Tanshi tare da tsarewa, saboda gaza halartar zaman Kotun a ranar Laraba.
Lauyoyin Malamin sun ce bai samu halarta ba saboda rashin lafiya, amma Kotun ba ta amince da hakan ba, inda ta bayyana hakan a matsayin raina Kotu.
Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu aFacebook. Alfijr Labarai YouTube. Best Seller ChannelTwitter. @MusabestsellerInstagram. @musa_bestsellerKo a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijr Labarai 👇https://chat.whatsapp.com/GdLiqZyHuSz5NhjdGoGRGZ