Gwamnan Kano Ya Sake Sanar Da Nadin Sabbin Mukamai Guda 5

Alfijr ta rawaito Gwamnan Jihar Kano Engr Abba Kabir Yusuf ya amince da karin Naɗin mukamai biyar.

Sakataren yada labaran gwamnan, Sunusi Bature Dawakin Tofa ya fitar da sanarwar tare da sanyawa hannu, kamar haka.

1. Injiniya Garba Ahmed Bichi

Manajan Daraktan Hukumar Ruwa ta Jihar Kano

2. Dr. Rahila Mukhtar

Babban Sakataren Hukumar Kula da Gudunmawar Kiwon Lafiya ta Jihar Kano (KCHMA).

3. Hassan Baba Danbaffa

Manajan Darakta na Hukumar Kula da Tituna ta Jihar Kano (KARMA).

4. Arc. Ibrahim Yakubu

Manajan Daraktan hukumar tsara Birane ta Jihar Kano (KNUPDA).

5. Abdulkadir Abdussalam

Akanta Janar na Jihar Kano

Ya kara da cewa nan ba da jimawa ba za a sanar da bikin rantsar da wadanda aka nada domin ba su damar sauke nauyin da aka dora musu nan take.

Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a

Facebook.   Alfijr Labarai
YouTube.     Best Seller Channel
Twitter.        @Musabestseller
Instagram.  @musa_bestseller

Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijr Labarai 👇

https://chat.whatsapp.com/GdLiqZyHuSz5NhjdGoGRGZ

One Reply to “Gwamnan Kano Ya Sake Sanar Da Nadin Sabbin Mukamai Guda 5”

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *