Innalillahi Wa’inna Ilaihi Raji’un! Allah ya yiwa Mahaifin Dan Bello Rasuwa

FB IMG 1754597827200

Allah ya yiwa mahaifin fitaccen mai yin barkwanci a kafafen sada zumunta Bello Habib Galadanci, wanda aka fi sani da Dan Bello, rasuwa.

Rasuwar mahaifin Dan Bello ta samu tabbaci ne a ranar Alhamis ta hannun Barrister Abba Hikima, daya daga cikin abokan kusa da shi, wanda ya wallafa saƙon ta’aziyya a shafinsa na Facebook da aka tabbatar da sahihancinsa.

Cikin sakon ta’aziyyar da aka rubuta da Hausa, Barrister Hikima ya ce: “Innalillahi wa inna ilaihi raji’un. Allah ya yi wa mahaifin Dr. Bello Galadanci (Dan Bello) rasuwa yanzun nan. Allah ya gafarta masa. Ameen.

Ga masu son bada talla ko shawarwari a kira wannan lambar +2348032077835

Domin samun sauran shirye-shirye Alfijir labarai/Alfijir news ku biyo mu ta nan 👇

https://twitter.com/Musabestseller?s=09

https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165

https://www.threads.net/@alfijirlabarai

https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12

https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag

Alfijir labarai Alfijir News Whatsapp Group 👇👇

https://chat.whatsapp.com/H5oBRaZBdCVIyOTIV5eMfb?mode=ac_ta suka fara shigowa daga masoya da abokan aikin Dan Bello, suna jajanta masa tare da nuna alhini kan wannan babban rashi.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *