Mai girman Mataimakin Shugaban Kasar Najeriya Kashim Shattima da Gwamnan Kano Abba Gida da kuma na Zamfara Dauda Lawal tare da, Minista Abubakar Atiku Bagudu sun Sami halartar wannan Aure Mai tarihi.
Mustafa Abacha shine da Na farko da aka tana haihuwa a villa fadar shugaban kasa. Haka kuma shine Dan autan Hajiya Dr Mary am Abacha.
Hakazalika’Yan Majalisun Najeriya Manya Daga Sassan Kasar Nan sun Sami halarta da kuma manyan Masu rike da madafun iko.
An Dai Daura Auren Mustafa Abacha Ne da Amaryarsa Safa Tijjani Saleh Gaidam, akan sadaki sisin gwal 26
Allah ya sanya alhairi ya basu zaman lafiya ya Kade dukkansu abinci






















Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a
https://twitter.com/Musabestseller?s=09
https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165
https://www.threads.net/@alfijirlabarai
https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12
https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag
Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijr Labarai 👇👇
https://chat.whatsapp.com/H47OrRBUPHYEeNqV0vwlQp