Alfijr ta rawaito akarshe dai Honourable Abdurahman kawu Sumaila ya lashe zaben Kano ta Kudu a Jam’iyyar NNPP
Ya samu Nasara akan Sanata Kabiru Gaya Na Jam’iyyar APC kamar yadda Hukumar Zabe ta Bayyana a Ofishin tatarra sakamakon zabe
Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a
Facebook. Alfijr Labarai
YouTube. Best Seller Channel
Twitter. @Musabestseller
Instagram. @musa_bestseller
Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijr Labarai 👇
Alhamdu Lillahi wallahi mundade Muna wannan mafarki toh gashi ya tabbata kaima sabon saika kula Kuma kakara da du’ah kasani Kai malamne toh ataimaki jama’a sosai shifa tsohon Sam baya taimko Alhamdulillah
Slm yes God is wonderful on behalf of my entire family we are glad to say congratulations for all of us
Yayi kyau mugodewa allah