Da Dumi Duminsa Kotun koli Ta Tabbatar Da Abba Kabir A Matsayin Gwamnan Kano

FB IMG 1705057829533

Kotun Koli ta tabbatar wa  Gwamnan jihar jihar kano injijiya Abba kabir yusif kujerarsa,inda ta soke nasarar da APC ta samu a kotunan kasa.

kotun ta tabbatar da nasara Abba ne bayan data dawo masa da kuri’un sa, sama da dubu 165.

kuma hukuncin kotun kolin ya kawo karshen takaddamar a yau jumu’a,inda take ci-gaba da karanta hukunci akan sauran shari’ar gwamnonin.  

Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a

https://twitter.com/Musabestseller?s=09

https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165

https://www.threads.net/@alfijirlabarai

https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12

https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag

Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijr Labarai 👇👇

https://chat.whatsapp.com/IUuk7jeH4yvAkwOmbOCSfl

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *