Da Dumi Duminsa!
Gwamnatin Jihar Kano ta soke lasisin duk makarantun Kudi a Jihar wato Private Schools
Best Seller Channel
Best Seller Channel
Sanarwar da Kwamishinan ilimin jihar ya sanar a ranar Litinin din nan ya ce, za ta kafa kwamitin tantancewa in ji Kwamishinan Ilimi na Jihar Kano. Mal. Sanusi Muhammad Kiru.