Da Dumi Duminsa!
Alhamdulillah! Wata Kotu A Kano Ta Dau Mataki Kan Wanda ya Kashe Hanifa
Best Seller Channel
Best Seller Channel
Yanzu-Yanzu: Kotu ta aike da wanda ya kashe Hanifa da wasu mutane biyu gidan yari.
Kotun ta kuma sanya ranar 2 ga Fabrairu domin saurarar cikakkiyar karar.
Allah ya mana maganin wannan masifun Ameen.