Da Ɗumi Ɗuminsa! Tsohon Shugaban Nijar Ya Magantu Kan Juyin Mulkin A Karan Farko

A karon farko tun bayan hambarar da shugaba Bazoum, tsohon shugaban kasa Issoufou Mahamadou ya magantu kan lamarin.

Alfijir Labarai ta rawaito Issoufou ya ce “ ina nema ga sojojin juyin mulki da su saki Bazoum, sannan kuma su maida mashi mulkinsa”.

Wannan dai shine furuci Issoufou na farko tun bayan kifar da Gwamnatin tarayyar Nijar na tsawon sati uku.

Ko ya kuke kallon wannan kalaman na tsohon shugaban kasar?

Shin ko za suyi tasiri su saka sojojin su mayar da mulki ga Bazoum ɗin ?

Nijar Hausa 24

Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a

Facebook. Alfijir Labarai
YouTube. Best Seller Channel
Twitter. @Musabestseller
Instagram. @musa_bestseller

Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijir Labarai 👇

https://chat.whatsapp.com/Jmw5CBsPV6H3DbSgnlFUHM

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *