Da Ɗumi Ɗuminsa: Kotu ta sake tabbatar da Gawuna a matsayin Gwamnan Kano

FB IMG 1700219256058

Gawuna ya fara da ƙafar dama bayan kotun daukaka kara ta bashi nasara a wajaje guda Uku

Alfijir Labarai ta rawaito a zaman da kotun ta yi yau a Abuja, ta tabbatar da Nasiru Gawuna a matsayin wanda ya lashe zaɓen gwamnan Kano da aka yi a watan Maris.

Gawuna ya fara da ƙafar dama bayan kotun daukaka kara ta bashi nasara a wajaje guda Uku

  1. Koto ta ce Tribunal tayi dai dai da ta karbi takardun P170 da dangogin su wanda NNPP tayi suka akai.

(Court of Appeal: exhibits P170 (series) objected to by NNPP were rightly admitted by Tribunal)

  1. Ba dole bane sai APC ta saka sunan Nasir Gawuna wajen shigar da kara.

Domin Kallon Shirin FATAKE Mai Dogon Zango Season 1 Da Kuma CIgaba Da Kallon Season 2, Danna wannan Link din👇

https://youtube.com/@ukentertainmentkano?si=PPtuxJz76OuNP_oI

  1. Duk da gawuna baya cikin kara, zai iya amfana da hukuncin kotu indan aka tabbatar da cancantar sa.

Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a

https://twitter.com/Musabestseller?s=09

https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165

https://www.threads.net/@alfijirlabarai

https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12

https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag

Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijr Labarai 👇👇

https://chat.whatsapp.com/H47OrRBUPHYEeNqV0vwlQp

One Reply to “Da Ɗumi Ɗuminsa: Kotu ta sake tabbatar da Gawuna a matsayin Gwamnan Kano”

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *