Da Ɗumi Ɗuminsa: Tinubu Ya Rage Haraji Kashi 5 cikin 100

Shugaban kasa Bola Tinubu ya rattaba hannu kan wasu dokoki hudu da suka hada da dakatar da harajin kashi 5 na ayyukan sadarwa da karin harajin kayayyakin da ake samarwa a cikin gida.

Dele Alake, mai ba shugaban kasa shawara na musamman kan ayyuka na musamman sadarwa da dabaru, ya bayyana hakan a ranar Alhamis ga manema labarai a Abuja

Karin bayani na nan tafe…

Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a

Facebook. Alfijir Labarai
YouTube. Best Seller Channel
Twitter. @Musabestseller
Instagram. @musa_bestseller

Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijir Labarai 👇

https://chat.whatsapp.com/GdLiqZyHuSz5NhjdGoGRGZ

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *