Alfijir Labarai ta rawaito Gwamnan Jihar Kano Mai Girma Alhaji Abba Kabir Yusuf ya amince da sabbin nade nadw kamar haka:
- Arc. Ahmad A. Yusuf, Babban Sakataren Hukumar Tarihi da Al’adu ta Jihar Kano.
- Engr. Ado Jibrin Kankarofi, Mataimakin Manajin Darakta na Hukumar Kula da Tituna ta Jihar Kano (KARMA).
- Hauwa Muhammad mataimakiya ta musamman kan harkokin mata.
Sanarwar da babban sakataren yada labarai na gwamnan Sanusi Bature Dawakin Tofa ya ce nadin zasu fara aiki nan take.
Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a

Facebook. Alfijir Labarai
YouTube. Best Seller Channel
Twitter. @Musabestseller
Instagram. @musa_bestseller
Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijir Labarai 👇
https://chat.whatsapp.com/GdLiqZyHuSz5NhjdGoGRGZ