Da yuyuwar a sake fuskantar tafiya yajin aikin jami’oi a kasar nan a shekara mai zuwa, sakamakon kason da aka ware masu cikin kunshin kasafin …
Da yuyuwar a sake fuskantar tafiya yajin aikin jami’oi a kasar nan a shekara mai zuwa, sakamakon kason da aka ware masu cikin kunshin kasafin …
Bayan doguwar ganawa da ban baki da gwamnatin tarayya tayi a yau. Alfijir Labarai ta rawaito Gamayyar kungiyoyin kwadago a Najeriya na NLC da TUC …
Nuhu Ribadu ya ce an kama bata-garin da suka lakada wa shugaban NLC na Kasa duka kawo-wuka a Imo Alfijir Labarai ta rawaito Mai ba …
Manyan kungiyoyin kwadagon biyu sun ce sun fara hada Kan mambobinsu a fadin kasar nan ba tare da bata lokaci ba . Alfijir Labarai ta …
Kungiyoyin kwadagon da suka hada da Najeriya Labour Congress da Trade Union Congress of Nigeria sun bayyana shirin shiga yajin aikin a fadin kasar, sakamakon …
‘Yan sanda sun kama shugaban Kungiyar Kwadago ta Nijeriya (NLC) Joe Ajaero, a birnin Owerri na Jihar Imo. Alfijir Labarai ta rawaito Kakakin kungiyar Benson …
Ƙungiyar kwadago ta bai wa gwamnonin jihohi wa’adin mako biyu su fara tattaunawa kan batun biyan ƙarancin albashin N35,000 ga ma’aikata a jihohinsu. Alfijir Labarai …
Majalisar zartaswar NLC ta kasa ta bayar da umarnin cewa dukkan mambobinta da su umarci mambobinsu da su koma bakin aiki a gobe 3 ga …
Gwamnatin Tarayya da Kungiyar Kwadago sun cimma matsaya kan dakatar da yajin aikin da kungiyar ta shirya yi a fadin kasar bayan wata ganawar sirri …
Kungiyoyin kwadago na kasa sun ba da sanarwar shiga yajin aikin sai baba-ta-gani, daga ranar Talata 3 ga watan Oktoba a fadin kasar. Kungiyoyin NLC …
1, Kungiyar ma’aikatan wutar lantarki National Union of Electricity Employees . 2, Kungiyar Malaman makarantun Primary da Secondary ta Najeriya baki daya, Nigerian Union of …
Kwanaki 40 da suka gabata, a ranar 26 ga watan Yuni, kungiyar ta gudanar da zanga-zanga a fadin kasar, da nufin shiga yajin aiki bayan …
Ta kuma bukaci a sake duba mafi karancin albashi daga N30,000 zuwa N200,000, Alfijir Labarai ta rawaito kungiyar Kwadago ta Nijeriya NLC, za ta fara …
NLC da TUC sun sanar da cewa za su tsagaita da zanga-zanga domin su ba gwamnati damar cika alkawuran da ta daukar wa ’yan Najeriya. …
Kungiyoyin Kwadago na NLC da TUC, sun ce zanga-zangar da suka shirya yi a ranar Laraba kan yaki da hauhawar farashin man fetur da sauran …
Ƙungiyar kwadago ta ƙasa (NLC) ta bai wa gwamnatin tarayya wa’adin kwana 7 ta sauya tsare-tsaren da suka jefa talakawa cikin halin ƙaƙanikayi. Alfijir Labarai …