Alfijr Alfijr ta rawaito bayan tsaron shekaru ana sa toka sa katsi tsakani kungiyar ci gaban Unguwar Sabuwar Gandu da kungiyar Izala bangaren mal Garangamawa …
Category: Labarai
Alfijr Kimanin daliban Kano 15,000 ne za su iya rasa damar zana jarrabawar kammala sakandare ta shekarar 2022 da Hukumar Jarrabawa ta Kasa (NECO) saboda …
Alfijr Alfijr ta rawaito a kalla fasinjoji 18 ne suka riga mu gidan gaskiya, sakamakon wani Mummunan Hadarin Mota da ya afku kan hanyar Bida …
Alfijr Alfijr ta rawaito gwamnatin jihar Zamfara ta amince al’ummar jihar da su mallaki bindigogi don kare kansu daga harin yan bindiga Karuwar yawaitar hare-hare …
Alfijr Alfijr ta rawaito mazauna Kano sun koka a kan yadda ake kokarin kwace makarantar sakandare din Kofar Nasarawa, wacce aka fi sani da GSS …
Alfijr Alfijr ta rawaito Shugaban Hukumar Yaki da Sha da Fataucin Miyagun Kwayoyi ta Kasa (NDLEA), Brig.-Gen. Buba Marwa (rtd) ya yi kira ga malaman …
Alfijr Alfijr ta rawaito rundunar ƴan sandan ta karrama wani dan sanda Consitabil Nura Mande, wanda ya tsinci kudin kasar waje dala 800 ya kuma …
Alfijr Alfijr ta rawaito kotun Koli a Nijeriya ta yi watsi da ƙarar da Shugaba Muhammadu Buhari da Babban lauyan gwamnati suka shigar, suna bukatar …
Alfijr Alfijr ta rawaito kungiyar Masu Ƙungiyoyin Ƙwallon ƙafa ta Ƙasa ta dakatar da shugaban kungiyar kwallon kafa ta Kano Pillars, Yahaya Surajo har sai …
Alfijr Alfijr ta rawaito Farfesa Adamu Abubakar Gwarzo, ya nemi goyon baya da hadin kan kungiyar UNESCO (UNESCO-REF) wajen ganin an aiwatar da yarjejeniyar fahimtar …
Alfijr Alfijr ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke tafiya a yau 1. Dollar zuwa Naira Siya = 606 / Siyarwa = 614 …
Alfijr Alfijr ta rawaito Sojoji sun kama mota maƙare da bama-bamai a jihar Cross River Dakarun birged ta 13 dake aiki karkashin bataliya ta 82 …
Alfijr Kungiyar Dillalan Man fetur ta Ƙasa, IPMAN ta janye matsayarta ta sayar da litar mai daga naira 180 zuwa sama. IPMAN ta ce za …
Alfijr Alfijr ta rawaito autan Marigayi Sarkin Kano Alhaji Ado Bayero, wato Mustapha Ado Bayero a ranar lahadin data gabata 19 ga Yuni 2023, ya …
Alfijr Alfijr ta rawaito maikatan NAFDAC hukumar dake kula da tabbatar da ingancin abinci da magunguna a Najeriya sun tsunduma yajin aiki. Sun tsunduma yajin …
Alfijr Alfijr ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke tafiya a yau 1. Dollar zuwa Naira Siya = 606 / Siyarwa = 611 …
Alfijr Alfijr ta rawaito rundunar ƴan sandan jihar Bauchi da ke Najeriya ta tabbatar da kai hari tare da sace maigarin ƙauyen Zira mai suna …
ji Alfijr An kama wani da ake zargin ya kware wajen yin amfani da sunayen maza da mata ta hanyar bude shafukan sada zumunta, don …
Alfijr ta rawaito karramawar an yiwa Gwamnan Jihar Kano da Mai dakinsa da Mai Dakin Shugaban Kasa, sun samu sarautar a garin Ibadan na Jihar …
Alfijr ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke tafiya a yau Alfijr 1. Dollar zuwa Naira Siya = 604 / Siyarwa = 608 …