Kwamishinan ‘yan sandan jihar Kano CP Muhammad Usaini Gumel, ya ce sun samu rahoton wasu bata gari na shirin kona gidan gwamnatin jihar Kano. Alfijir …
Kwamishinan ‘yan sandan jihar Kano CP Muhammad Usaini Gumel, ya ce sun samu rahoton wasu bata gari na shirin kona gidan gwamnatin jihar Kano. Alfijir …
Barasta Abba Hikima Fagge, ya bukaci Gwamnatin Kano da ta duba Allah ta tsayar da aikin gadojin da ta kuduri aniyar yi a Kano ta …
Mataimakin shugaban majalisar dattawa, Sanata Barau I. Jibrin, ya dauki matakai don dakatar da yunkurin Shoprite daya daga cikin fitattun manyan kantunan Najeriya daga rufe …
Rundunar yan sandan jahar Kano, ta samu nasarar cafke wani kasurgumin dan Daba , Ibrahim Rabi’u wanda akafi sani da Janare, da yaransa guda 7 …
’Yan sanda sun tsare Daraktan Ma’aikatar Ruwa ta Kano kan zargin karkatar da injinan rarraba ruwan sha a jihar. Alfijir labarai ta rawaito Abubakar Gambo …
A yau Alhamis Kotun Ƙolin Najeriya za ta yi zama kan shari’ar da Gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf ya daukaka kan taƙaddamar nasarar zaɓensa. Alfijir …
Kimanin lauyoyi masu zaman kansu 500 ne suka yi alƙawarin kare, Nasir Yusuf Gawuna a kotun koli. Alfijir labarai ta rawaito Joseph Onwudiwe, mai magana …
Hukumar Hisbah ta yi nasarar kama wasu mutane da suke cin kasuwar mushen rago da kaji hadi dayin balangunsa. Alfijir labarai ta kwamandan Hisbah na …
Kwamishinan ‘yan sandan jihar Kano, Usaini Gumel, ya bayar da umarnin kamo wani Sufeto da aka zargi da nuna rashin kwarewa inda har kai ga …
Wani hargitsi ya tashi da yammacin ranar Laraba, lokacin da dandazon magoya bayan jam’iyyar NNPP suke gudanar da zanga-zanga a jihar Kano, dangane da hukuncin …
Gwamnonin da suka mulki Kano sun gaza sanya hannu kan takardun zartar da hukuncin kisa ko kuma su mayar da hukuncin na daurin rai-da-rai, in …
A ranar Litinin, babban lauyan gwamnan, Wole Olanipekun SAN (wanda shi ne babban lauyan Tinubu a PEPC), ya bukaci kotun da ta ba da damar …
Shugaban ma’aikatan jihar Kano Alhaji Usman Bala ya yi murabus daga mukaminsa. Alfijir Labarai ta rawaito Wata majiya ta tabbatar wa wakilinmu cewa Gwamna Abba …
Hukumar Korafe-korafe da Yaƙi da Cin Hanci da Rashawa ta Jihar Kano (PCACC) ta kama wani Musa Salihu Ahmed da laifin sayar Filayen Gwamnati Kimanin …
Hukumar kula da gasar firimiya ta Nigeria a ranar Litinin ta ci tarar Kano Pillars kuɗi har Naira miliyan ɗaya, sakamakon kutsen da magoya bayantu …
Ana fargabar cewa wasu ’yan bindiga sun kwashe wani adadi da jama’ar kauyen Yola da ke Karamar Hukumar Karaye a Jihar Kano. Alfijir Labarai ta …
Tun lokacin da Injiniya Abba Kabir Yusuf ya zama gwamnan Kano daga zaben da aka gudanar a watan Maris na wannan shekarar 2022, har izuwa …
Don Allah Gwamnati da Jami’an Tsaro tare da Alkalai Kuji Tsoron Allah ku yiwa Kano da kanawa Adalci. Alfijir Labarai ta rawaito young Sheikh Zariya …
Mun samu nasarar cafke jabun magungunan ne a kan titin Murtala Mohammed da ke birnin Kano. Alfijir Labarai ta rawaito Hukumar Kula da Zirga-Zirgar Ababen …