Skip to content

Alfijir News

home
  • News
  • Politics
  • Sports
  • Current Affairs
  • Exchange Rates
  • Hausa
  • News
  • Politics
  • Sports
  • Current Affairs
  • Exchange Rates
  • Hausa

Category: Kano

FB IMG 1707522548776
Kano, Labarai

Alkawarurrukan Da Ɗangote Ya Yiwa Al’ummar Kano Na Rage Radadin Da Ake Ciki Yayin Ganawarsa Da Gwamna Abba

Posted onFebruary 9, 2024February 9, 2024

Shugaban rukunin kamfanonin Dangote, Alhaji Aliko Dangote ya alƙawarta tallafa wa tsare-tsaren manunfofin taimaka wa al’umma da ci gabansu, don magance matsalolin tattalin arziki a …

FB IMG 1707408035178
Kano, Labarai

Zamu Balle Duk Wani Rumbun Kayan Abinci A Kano: Muhuyi Magaji Rimin Gado

Posted onFebruary 8, 2024February 8, 2024

Shugaban hukumar karbar korafe korafe da yaki da cin hanci da Rashawa ta jihar Kano Batista Muhyi Magaji Rimin Gado zai fara Kai ziyara runbunan …

ALFIJIR 1
Kano, Labarai

Wata Sabuwar Shugaban Karamar Hukuma a Kano Ya Ajiye Aikinsa

Posted onFebruary 6, 2024February 6, 2024

Shugaban Karamar hukumar ungoggo Engr. Abdullahi Garba Ramat ya ajiye aikin sa Inda ya mika ragamar tafiyar da karamar hukumar ga Mataimakinsa. Alfijir labarai ta …

IMG 20240125 172738
Kano, Labarai

Hasashen Yadda Siyasar Kano Zata Kasance a 2027 – Daga IPSA Bashir Gentile

Posted onJanuary 25, 2024January 25, 2024

Yayin da aka fara shirye-shiryen tunkara babban zaɓen shekara ta 2027, tuni an fara hasashen yadda yanayin siyasar zai kasance. Alfijir labarai ta rawaito IPSA …

IMG 20240123 103255
Kano, Labarai

Dole Tunibu ya maida ma’aikatar ciniki Kano matukar ya maida FAAN Lagas – In Ji Bashir Dalhatu

Posted onJanuary 23, 2024January 23, 2024

An bukaci Shugaban kasa Tunibu da lallai ya maida ma’aikatar ciniki da masana’antu jihar Kano ko kuma Onisha, matukar ya maida ya maida hukumar dake …

IMG 20240119 225254
Kano, Labarai

Hukumar Tattare Haraji Ta Jihar KanoTa Kori Daraktoci Takwas

Posted onJanuary 19, 2024January 19, 2024

Hukumar tara haraji ta jihar Kano (KIRS) ta sanar da korar daraktoci 8 daga mukamansu, inda ta umarce su da su mika duk wani aiki …

IMG 20231231 103804
Kano, Labarai

Tinubu ya gana da Ganduje, shugabannin APC na Jihar Kano

Posted onJanuary 18, 2024January 18, 2024

A ranar Alhamis din nan ne shugaba Bola Tinubu ya yi wata ganawar sirri da tawagar da ta kunshi shugabannin jam’iyyar APC reshen jihar Kano …

IMG 20180605 130113 099
Kano, Labarai

Labari Mai Dadi! An Kafa Kotun Hukunta ’Yan Kwaya Da Masu Kwacen Waya A Kano

Posted onJanuary 17, 2024January 17, 2024

Kwamitin yaki da shan miyagun kwayoyi da kwacen waya a Jihar Kano ya kafa kotun tafi-da-gidanka domin gaggauta hukunta masu laifi. Alfijir labarai ta rawaito …

FB IMG 1705490668778
Kano, Labarai

Mai Martaba sarkin Gaya ya taya gwamnan Kano murnar samun nasara a kotun ƙoli.

Posted onJanuary 17, 2024January 17, 2024

Masarautar Gaya dake jihar Kano, karkashin mai martaba Sarkin Gaya, Dr Aliyu Ibrahim, ta taya gwamnan Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, murnar samun nasara a …

IMG 20240116 113308
Kano, Labarai

Kwankwaso Da Ganduje Sun Magantu Kan Tayin Shiga Zauren Dattawa da Gwamna Abba Ya Kafa.

Posted onJanuary 16, 2024January 16, 2024

Tsofaffin gwamnonin jihar Kano guda biyu, Sanata Rabiu Kwankwaso da magajinsa, Dr Abdullahi Ganduje, sun amince da yin aikin ba da shawara ga Gwamna Abba Kabir Yusuf ta majalisar dattawan …

FB IMG 1705036106594
Kano, Labarai

Sakon Rundunar Ƴan Sandan Jihar Kano Kan Dakon Sauraren Zaben Gwamnan Jihar A Kotun Koli

Posted onJanuary 12, 2024January 12, 2024

Ana cikin dar-dar a Kano yayin da ake dakon hukuncin Kotun Koli a yau Juma’a 12 ga watan Janairu Alfijir labarai ta rawaito Rundunar ‘yan …

📸Alfijir Labarai
Kano, Labarai

Ibtila’i! Yan daba sun sarewa wani dan kwamiti hannu a kano

Posted onJanuary 10, 2024January 10, 2024

Kwamanda ya kara da cewa wajen karfe biyu na dare suka sake dawowa,inda suka biyo bango suka zo suka afka mana har suka illata uku …

FB IMG 1704885799129
Kano, Labarai

Malam Shekarau Ya Ja Hankalin Gwamnati Abba da Gawuna Kan Hukunci Kotun Ƙoli

Posted onJanuary 10, 2024January 10, 2024

Tsohon gwamnan Kano Malam Ibrahim Shekarau ya yi kira da mabiya da shugabannin NNPP da na APC su rungumi hukuncin da kotun kolin ƙasar za …

IMG 20240108 110106
Kano, Labarai

Wasu fitinannun ɓeraye sun tilasta wa manoma kwana a gona a Kano

Posted onJanuary 8, 2024January 8, 2024

Wasu murguza-murguzan ɓeraye sun tilasta wa manoma kwana a gonakin su domin yin gadi, sakamakon ɓarna da su ke yi musu ta amfanin gona a …

FB IMG 1695680993148
Kano, Labarai

Labari Mai Dadi! Gwamnan Kano ya bayyana kyautar N35000 ga ma’aikata da ‘yan fansho a jihar

Posted onJanuary 2, 2024January 2, 2024

Gwamna Abba Kabir Yusuf ta sanya hannu kan yarjejeniyar fahimtar juna da kungiyar kwadago ta Najeriya NLC da TUC domin bayar da kyautar N35,000 ga …

IMG 20231229 113041
Kano, Labarai

Bankada! An Gano Dalilan Da Hafsat Chuchu ‘Ta Kashe’ Nafi’u

Posted onDecember 29, 2023December 29, 2023

Mu dai ba mu san yadda aka yi suka sake kulla alaka ba, sai dai kawai bayan ta yi aure muka fuskanci cewa suna tare …

IMG 20231227 224937
Kano, Labarai

Mataimakin Shugaban kasa Kashim Shettima Ya Kaddamar da Ofishin Gwamnan Kano da aka sabunta

Posted onDecember 27, 2023December 27, 2023

Ina taya Gwamna Yusuf da ‘yan majalisar zartarwa murna saboda kyakkyawan aiki,” in ji mataimakin shugaban. Alfijir labarai ta rawaito a ranar Laraba mataimakin shugaban …

FB IMG 1703654138130
Kano, Labarai

An Bayyana Lokaci Da Wurin Yiwa Marigayi Hon Ghali Umar Na’aba Sallah

Posted onDecember 27, 2023December 27, 2023

In Sha Allah za’a gabatar da Sallar Jana’izar marigayi Rt. Hon. Ghali Umar Na’abba yau Laraba da misalin karfe 2:30 zuwa 3:00 na yamma, a …

FB IMG 1703268435843
Kano, Labarai

Rundunar Yan Sanda ta Bayyana Sunayen Mutane 72 da Ta ke Nema Ruwa A Jallo A Kano

Posted onDecember 22, 2023December 22, 2023

Rundunuar yan sandan jahar Kano, ta shelanta neman wasu matasa 72 da ake zargi da aikata laifukan daba a yankin karamar hukumar Dala. Alfijir labarai …

FB IMG 1703159157102
Kano, Labarai

Yadda ta kasance a kotun Koli kan karar Abba Yusuf ko Gawuma a matsayin gwamnan Kano

Posted onDecember 21, 2023December 21, 2023

A ranar Alhamis ne Kotun koli ta ajiye hukunci a karar da jam’iyyar New Nigeria Peoples Party, NNPP ta shigar na neman ta tabbatar da …

Posts pagination

‹ 1 … 20 21 22 23 24 ‹
© 2026 Alfijir News Powered by WordPress Theme by Design Lab