Barr M B Shehu Fagge Ya Lashe Zaɓen Dan Majalisa A Fagge

Alfijr ta rawaito Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa INEC Ta Bayyana Barr M B Shehu Fagge a matsayin wanda ya lashe zaɓen da aka gabatar a karamar hukumar Fagge da gagarumar Nasara.

A madadin shugabanni da ma aikatan Jaridar Alfijr Labarai muna taya Ɗan uwan mu masoyinmu murna ga zaɓaɓɓen dan majalisar wakilai ta ƙasa mai wakiltar karamar hukumar Fagge, Hon. Barr. Muhammad Bello Shehu (MB Shehu Fagge) na jam’iyyar NNPP, murna bisa nasarar lashe kujerarsa.

Muna addu’ar Ubangiji Allah ya riƙa masa, yasa ya zama alkhairi ga al’ummar karamar hukumar Fagge, Kano da Nigeria baki daya.

Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a

Facebook. Alfijr Labarai
YouTube. Best Seller Channel
Twitter. @Musabestseller
Instagram. @musa_bestseller

Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijr Labarai 👇

https://chat.whatsapp.com/G1wNveF9mGU7jec5mWhFvZ

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *