Alfijir Labarai Na Gayyatar Al’umma Zuwa Wajen Ɗaurin Auren Yar Marigayi Aminu Muhammad Sabo Daractan Kamfanin Sarauniya Fim

IMG 20240614 WA0135

Iyalin Marigayi Alhaji Muhammad Sabo Na Gayyatar Ƴan Uwa Da Abokan Arziki Zuwa Wajen Auren Yar Marigayi Aminu Muhammad Sabo Daractan Kamfanin Sarauniya Fim Dake Gwammaja Kano.

Gimbiyar Amarya
Jidda Aminu Muhammad Sabo

Da Angonta
Ibrahim Sa’id Adam

Wanda za’a daura wannan auren kamar haka:-

Rana: Lahadi 5th Yuli, 2026

Lokaci: Ƙarfe 11:00 na safiyar wannan ranar

Wajen Ɗaurin Auren: Masallacin Alh. Isah Kafinta dake layin Hisbah Dala LGA Kano.

Allah ya bada ikon halarta ameen summa ameen.

Wannan katin gayyata ne ga kowa da kowa, wanda bai sami damar halarta ba muna barar Addu’arku ga Amarya da Angonta.

Ga masu son bada talla ko shawarwari a kira wannan lambar +2348032077835

Domin samun sauran shirye-shirye Alfijir labarai/Alfijir news ku biyo mu ta nan 👇

https://twitter.com/Musabestseller?s=09

https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165

https://www.threads.net/@alfijirlabarai

https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12

https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag

Alfijir labarai Alfijir News Whatsapp Group 👇👇

https://chat.whatsapp.com/H5oBRaZBdCVIyOTIV5eMfb?mode=ac_t

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *