Gwamnatin Qatar ta Bada Damar Gurbin karatu Ga Daliban Kasashen Duniya.

Alfijr ta rawaito Gwamnatin Qatar ta sanar bude kofa ga matasa dalibai a fadin duniya domin yin karatu a kasar.

Rahotanni sun ce Qatar ta bada wannan dama ne ga matasa tare da alkawarin kudaden gudanarwa da suka hadar da cikakkun kuษ—in makaranta, alawus – alawus na kowanne wata da sauran ababen more rayuwa dan jin dadin zama cikin kwanciyar hankali a kasar.

A cewar gwamnatin Qatar wannan shiri dama ce ga daliban da ke karatu a makarantar sakandare da kuma matakin digiri na farko.

Adan haka, hukumomin kasar sun bukaci jama’a dasu tura wannan bayanai tare da shawartar daliban sakandire da masu matakin karatun digiri na daya dasu gaggauta neman wannan guraben karatu.

Domin samun ฦ™arin cikakkun bayanai, gami da duba cancantar samun gurbin, danna wannan alama ta kasa:

Shiga nan:

https://bit.ly/3PylaDJ

Za a rufe gurbin neman karatun a ranar 31 Gawatan Disamba, 2022.

Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a

Facebook. Best seller Channel
YouTube. Best Seller Channel
Twitter. @Musabestseller
Instagram. @musa_bestseller

Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijr Labarai ๐Ÿ‘‡

https://chat.whatsapp.com/KrigvNKcneVBHxctLUQ0ux

10 Replies to “Gwamnatin Qatar ta Bada Damar Gurbin karatu Ga Daliban Kasashen Duniya.

  1. ุงู„ู„ู‡ู… ุฃู†ุตุฑ ู†ุง ุนู„ู‰ ุณุจูŠู„ ุงู„ุฑุณุงู„ุฉ ุงู„ู†ุตูŠุฉุŒ
    ุงู„ู„ู‡ู… ุกุงู…ูŠู† ุซู… ุกุงู…ูŠู†

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *