Tsohuwa ‘Yar Shekara 90 Ta Kammala Digirin Da Ta Fara A 1951 Zuwa 2022

Alfijr ta rawaito Wata babbar mata mai shekaru 90, Joyce DeFauw, ta kammala karatun digiri a Jami’ar Arewacin Illinois ranar Lahadi 11/12/2022.

DeFauw ta sami digirinta na farko a fannin Nazarin Janar.

A cewar kafar yada labarai ta ABC, ta fara karatu a jami’a a shekarar 1951, amma ta daina saboda aure da ta yi ta kuma ta haifi ‘ya’ya.

Kakar wadda ta nuna murna da farin cikin ta, ta ce danginta ne suka karfafa ta ta dawo.

DeFauw, ta kara da cewa “Ka tsaya a cin ilimi, ci gaba da koyo, ci gaba da godewa.

Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a

Facebook. Best seller Channel
YouTube. Best Seller Channel
Twitter. @Musabestseller
Instagram. @musa_bestseller

Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijr Labarai 👇

https://chat.whatsapp.com/KrigvNKcneVBHxctLUQ0ux

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *