Hisba ta Kama wani Mai suna Bala Haruna Kazaure Kan kokarin Safarar ‘Yan Mata Zuwa Kasashen Larabawa a Kano

IMG 210110 03726 1783108880886

Hukumar Hisba ta Jihar Kano ta Kama wani Mai suna Bala Haruna Kazaure bisa Zarginsa da kokarin Safarar ‘Yan mata Zuwa Kasashen Larabawa.

Mataimakin Kwamandan hukumar hisba Dr Mujahideen Aminundeen ne ya sanar da Kamen a wani sakon murya da ya aikowa da jaridar Alfijir labarai.

Ya kara da cewa Hisbah ta mika wanda ake zargin da kuma ‘yan Matan biyu Fatima Safiyanu ‘yan Shekaru 23, Yar Asalin garin Daura a Jihar Katsina da kuma Asiya Haruna ‘yar Shekaru 11 daga garin Kazaure a Jihar Jigawa, ga hukumar yaki da Safarar Bil’adama ta kasa NAPTIP domin fadada bincike.

Ga masu son bada talla ko shawarwari a kira wannan lambar +2348032077835

Domin samun sauran shirye-shirye Alfijir labarai/Alfijir news ku biyo mu ta nan πŸ‘‡

https://twitter.com/Musabestseller?s=09

https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165

https://www.threads.net/@alfijirlabarai

https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12

https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag

Alfijir labarai Alfijir News Whatsapp Group πŸ‘‡πŸ‘‡

https://chat.whatsapp.com/H5oBRaZBdCVIyOTIV5eMfb?mode=ac_t

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *