EFCC ta gurfanar da Mawaki Hamisu Breaker a gaban kotun Tarayya a kano

FB IMG 1753361349889

Hukumar EFCC ta gurfanar da Mawakin nan wato Hamisu Saidu Breaker a gaban kotun Tarayya karkashin jagorancin mai shari’a Sale Musa Shuaibu bisa zargin cin mutuncin Kudi.

Bayan karanto masa nan take ya amsa, kotun kuma ta yanke masa hukuncin daurin wata biyar ko biyan tarar Naira dubu dari biyu.

An sameshi da watsa takardun Naira dari biyu biyu har na naira dubu talatin a gidan biki a Hadejan  Jihar Jigawa.

Karin Bayani na nan tafe

Freedom Radio

Ga masu son bada talla ko shawarwari a kira wannan lambar +2348032077835

Domin samun sauran shirye-shirye Alfijir labarai/Alfijir news ku biyo mu ta nan 👇

https://twitter.com/Musabestseller?s=09

https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165

https://www.threads.net/@alfijirlabarai

https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12

https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag

Alfijir labarai Alfijir News Whatsapp Group 👇👇

https://chat.whatsapp.com/H5oBRaZBdCVIyOTIV5eMfb?mode=ac_t

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *