Shelkwatar rundunar ƴan sandan Najeriya dake Abuja ta tura da takardar gayyata ga gwamnatin Kano inda ta buƙaci a miƙa ma ta Sanusi Bature Dawakin Tofa babban daraktan yaɗa labarai na gwamnatin Kano domin gudanar da bincike akan sa.
Gayyatar ta biyo bayan zargin laifukan da ake masa na bata suna “Cr!minal defamation of characters, Cin zafi da gangan “Intentional Insuult” Da kuma Ci da buguzun da haifar da rashin zaman lafiya “Impersonation and Conduct likely to Cause Breach of Peace.”

Ga Masu Son Bada Talla A Kira +2348032077835
Domin samun sauran shirye-shiryen Alfijir labarai/Alfijir news ku shiga nan 👇
https://twitter.com/Musabestseller?s=09
https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165
https://www.threads.net/@alfijirlabarai
https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12
https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag
Alfijir labarai Alfijir News Whatsapp Group 👇👇
https://chat.whatsapp.com/KoLt2IMlnQfJPP6zN