kotun Koli Ta Tabbatar Da Bala Muhammad A Gwamnan Bauchi

IMG 20240112 WA0103

A zaman da kotun ta yi yau a Abuja ne ta yi watsi da ƙarar da ɗan takarar jam’iyyar APC, Sadique Abubakar ya shigar don ƙalubalantar nasarar gwamna Bala Mohammed.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *