Gawuna ya fara da ƙafar dama bayan kotun daukaka kara ta bashi nasara a wajaje guda Uku
Alfijir Labarai ta rawaito a zaman da kotun ta yi yau a Abuja, ta tabbatar da Nasiru Gawuna a matsayin wanda ya lashe zaɓen gwamnan Kano da aka yi a watan Maris.
Gawuna ya fara da ƙafar dama bayan kotun daukaka kara ta bashi nasara a wajaje guda Uku
- Koto ta ce Tribunal tayi dai dai da ta karbi takardun P170 da dangogin su wanda NNPP tayi suka akai.
(Court of Appeal: exhibits P170 (series) objected to by NNPP were rightly admitted by Tribunal)
- Ba dole bane sai APC ta saka sunan Nasir Gawuna wajen shigar da kara.
Domin Kallon Shirin FATAKE Mai Dogon Zango Season 1 Da Kuma CIgaba Da Kallon Season 2, Danna wannan Link din👇
https://youtube.com/@ukentertainmentkano?si=PPtuxJz76OuNP_oI
- Duk da gawuna baya cikin kara, zai iya amfana da hukuncin kotu indan aka tabbatar da cancantar sa.
Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a
https://twitter.com/Musabestseller?s=09
https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165
https://www.threads.net/@alfijirlabarai
https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12
https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag
Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijr Labarai 👇👇
https://chat.whatsapp.com/H47OrRBUPHYEeNqV0vwlQp
Mu dai bukatarmu, mu ga ci gaban kano; sabo da haka, mu na san duk wanda ya karbi mulkinta ya yi abunda kowa zai amfana.