Shugaban Nijeriya Bola Ahmed Tinubu ya bai wa sababbin ministocin da ya nada ma’aikataun da kowannensu zai yi aiki a can.
Alfijir Labarai ta rawaito Mai magana da yawun shugaban kasar Ajuri Ngelale ne ya shaida wa manema labarai hakan a fadar shugaban kasa a ranar Laraba.
Ministan Sadarwa da Tattalin Arzikin na Dijita – Bosun Tijani
Ƙaramin Ministan Muhalli – Ishak Salaco
Ministan Kuɗi da Tattalin Arziki – Wale Edun
Ministar Harkokin Teku da Tattalin Arziki – Bunmi Tunji
Ministan Lantarki – Adedayo Adelabu
Ƙaramin Ministan Lafiya da Walwalar Al’umma – Tunji Alausa
Ministan Ma’adanai – Dele Alake
Ministan Yawon Buɗe-Ido – Lola Ade-John
Ministan Sufuri – Adegboyega Oyetola
Ministan Kasuwanci da Zuba Jari – Doris Anite
Ministan Wasanni – John Enoh
Ministan Abuja – Nyesom Wike
Ministar Al’adu – Hannatu Musawa
Ministan Tsaro – Muhammad Badaru
Ƙaramin Ministan Tsaro – Bello Matawalle
Ƙaramin Ministan Ilimi – Yusuf T. Sununu
Ministan Gidaje da Bunƙasa Birane – Ahmed M. Dangiwa
Ƙaramin Ministan Gidaje da Bunƙasa Birane – Abdullah T. Gwarzo
Ministan Kasafi da Tsare-Tsare – Atiku Bagudu
Ministan Muhalli (Kaduna)
Ƙaramar Ministar Abuja – Mairiga Mahmud
Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a
Facebook. Alfijir Labarai
YouTube. Best Seller Channel
Twitter. @Musabestseller
Instagram. @musa_bestseller
Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijir Labarai 👇
https://chat.whatsapp.com/Jmw5CBsPV6H3DbSgnlFUHM
Allah ya taya su Riko, Allah ya basu ikon yin Aiki Tukuru domin kawo cigaba ga Kasarmu Nigeria