A dazu-dazun nan wasu sojojin Nijar sun karanta sanarwa a kafar Talabijin din kasa RTN, tare da tattabar da kifar da gwamnatin Bazum
A sanarwar sun kafa dokar hana fita sun rufe iyakokin kasar na sama da kasa sun kuma rusa duk wasu hukumomin da ke karkashin mulkin farar hula a Nijar
Ƙarin Bayani na nan tafe….
Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a
Facebook. Alfijir Labarai
YouTube. Best Seller Channel
Twitter. @Musabestseller
Instagram. @musa_bestseller
Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijir Labarai 👇
https://chat.whatsapp.com/H5oBRaZBdCVIyOTIV5eMfb
Wanna juyin milki shine shirme