Innalillahi Wa Inna Ilaihirraji unAllah Ya Yiwa Baba Musa Gwadabe Rasuwa

Allah ya yiwa Baba Musa Gwadabe Rasuwa daya daga cikin jiga jigan dattijan siyasar jihar Kano

Ya Rasu bayan ya sha fama da doguwar rashin lafiya.

Ya rasu ya bar Mata da ƴaƴa da jikoki da dama.

Za a sanar da lokacin jana ida da sauran bayanai akansa

Muna Addu’a Allah ya gafarta masa Allah ya sa ya huta Idan tamu tazo Allah ya sa mu cika da Imani

Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu aFacebook. Alfijr Labarai YouTube. Best Seller ChannelTwitter. @MusabestsellerInstagram. @musa_bestsellerKo a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijr Labarai 👇https://chat.whatsapp.com/G1wNveF9mGU7jec5mWhFvZ

11 Replies to “Innalillahi Wa Inna Ilaihirraji unAllah Ya Yiwa Baba Musa Gwadabe Rasuwa

  1. Allah ya Jikan sa, yasa Aljanna makoma sa, Ameen ya hayyu ya kayyum. Allah yasa mu cika da kyau da imani Ameen.

    1. Allah ya jikansa, Allah ya gafarta masa. Allah yajikan magabatanmu. Allah ya sa mu cika da imani……Ameen.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *